Nigerlight Hausa24

Nigerlight Hausa24 Welcome to Challenge Kickoff FC!
​This is the ultimate hub for modern football fans who love challenges, skills, gaming, and strategy.
(1)

We upload consistently and focus on high-quality, original content.

14/08/2026
TAKARDAR GAYYATAAssalamu Alaikum,Shugabanni da ‘ya’yan kungiyar HUET Kurkura Drivers Multi-Purpose Association of Nigeri...
08/05/2026

TAKARDAR GAYYATA

Assalamu Alaikum,

Shugabanni da ‘ya’yan kungiyar HUET Kurkura Drivers Multi-Purpose Association of Nigeria na farin cikin gayyatar ku zuwa bikin rantsar da sababbin shugabannin zartarwa na kungiyar.

Kasancewar ku a wannan gagarumin taro zai kara mana kima da karfafa hadin kai da cigaban kungiyar.

Bayanan Taro:
Rana: 10 ga Mayu, 2026
Lokaci: Karfe 9:00 na safe cif-cif
Wuri: Kurkura Garage, Bayan Jaiz Bank, Minna, Jihar Neja

Muna fatan za ku samu damar halartar wannan biki domin nuna goyon baya da hadin kai ga cigaban kungiyar.

Mun gode da kulawa da kuma amsa gayyatar mu.
Nagode.

HIJET KURKURA DRIVERS MULTI-PURPOSE ASSOCIATION OF NIGERIA
RSVP: 07084329558

11/12/2025

I RECREATED CR7's UNFORGETTABLE RETURN to Real Madrid! (FIFA/EA FC Fan Moment)

Did you ever imagine the moment Cristiano Ronaldo stepped back onto the Bernabéu pitch as a Real Madrid player? I tried to make that dream a reality!

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigerlight Hausa24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nigerlight Hausa24:

Shortcuts

Share

Category