Super Sport Hausa

Super Sport Hausa Barka da zuwa babban shafin wallafa labarai na kwallon kafa. Ku kasan ce tare damu 24/7 ⚽️

Manchester United Tasamu Tikiti Na Buga Gasar Zakarun Turai.
03/05/2026

Manchester United Tasamu Tikiti Na Buga Gasar Zakarun Turai.


Manchester City Tayi Nasara Agaban Arsenal Inda S**a Tashi Daci 2:1 >- Premier League Table:1. Arsenal.  70points 2. Man...
19/04/2026

Manchester City Tayi Nasara Agaban Arsenal Inda S**a Tashi Daci 2:1

>- Premier League Table:

1. Arsenal. 70points
2. Man City. 67points

Shin Waye Zai Lashe Gasar.?

Bruno Fernandes Ya Bada Taimako (Assist) 18 👟 A wannan Kakar. Idan Bruno Fernandes Ya Qara abada Taimako 3 Acikin Was 5 ...
18/04/2026

Bruno Fernandes Ya Bada Taimako (Assist) 18 👟 A wannan Kakar. Idan Bruno Fernandes Ya Qara abada Taimako 3 Acikin Was 5 Da Yarage Masa Zai Kasance Wanda Yafi Kowa Bada Taimako 👟 A Tarihin Premier League A Kaka(Season) Guda.

Manchester United Tayi Nasara a Gaban Magabatan Chelsea.Shin Manchester United Zata Buga Gasar Zakarun Nahiyar Turai.?
18/04/2026

Manchester United Tayi Nasara a Gaban Magabatan Chelsea.
Shin Manchester United Zata Buga Gasar Zakarun Nahiyar Turai.?

Barka da Safiya.🙌😂
15/04/2026

Barka da Safiya.🙌😂


Yadda Wasa Ya Kare Tsakanin FC Barcelona da ATM da Kuma Liverpool FC da PSG - Paris Saint-Germain a Daren yau. Shin Waye...
14/04/2026

Yadda Wasa Ya Kare Tsakanin FC Barcelona da ATM da Kuma Liverpool FC da PSG - Paris Saint-Germain a Daren yau. Shin Waye Zai Doke Wani a Tsakanin Masu Nasarar.?



13/04/2026

Salah yayi Bada taimakon kwallon Ekitike ta biyu⚽️
13/12/2025

Salah yayi Bada taimakon kwallon Ekitike ta biyu⚽️

Teburin Gasar Premier League bayan wasa na 13.
30/11/2025

Teburin Gasar Premier League bayan wasa na 13.

Sakamakon Wasannin Premier League Na wannan Mako.Shin Kungiyar ka tayi Nasara ko A’a
30/11/2025

Sakamakon Wasannin Premier League Na wannan Mako.

Shin Kungiyar ka tayi Nasara ko A’a

Address

Kano

Telephone

+2349029936100

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Super Sport Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category