Football Yarns in Hausa

Football Yarns in Hausa Labarin Kwallon ƙafar da yafi tuwo daɗi

12/01/2025

BARCELONA sun sanya Real Madrid a inji mai wando (Nika daya laushi) a hutun rabin lokaci a wasan karshe na Super Cup.

Shin ya kuka ga wasan a dai-dai wannan lokaci?

MANCHESTER UNITED tayi ma kungiyar kwallon kafa ta ARSENAL rankwashi da yatsun karfe, duk da sun rasa dan wasa a dalilin...
12/01/2025

MANCHESTER UNITED tayi ma kungiyar kwallon kafa ta ARSENAL rankwashi da yatsun karfe, duk da sun rasa dan wasa a dalilin jan kati a fafatawar su ta yau.

Anyi gumurzu iya gumurzu, kowa ya murza gashin baki tare da tabbatar da cewa yaufa sai dai ayi kare jini biri jini na BABA BUHARI.

Amma daga karshe ARSENAL din sun ranta ana kare bayan kaiwa bugun daga kai sai ai tsaron raga (Penalty Shootout) inda aka kare wasa 5:3.

12/01/2025

Baku ganin Trophy ku barshi.

Toh yau ko sana'ar REAL MADRID kuka ne, suna ji suna gani a gaban Larabawan zamu ci jar..........su, ya'ani. inji wani dan BARCELONA yau a teburin mai shayi.

Shin maki nawa cikin 10 zaka ba ma Maguire a wasan su na jiya?
17/08/2024

Shin maki nawa cikin 10 zaka ba ma Maguire a wasan su na jiya?

Fatan Alheri Sergi Roberto
14/08/2024

Fatan Alheri Sergi Roberto

Yau cikin tsakiyar dare za'a barje gumi a wasan Hamayya wanda ake ma lakabi da   tsananin BARCELONA da REAL MADRID. Ana ...
03/08/2024

Yau cikin tsakiyar dare za'a barje gumi a wasan Hamayya wanda ake ma lakabi da tsananin BARCELONA da REAL MADRID.

Ana fatan kowa ya nuna shirin sa da irin tasirin da zaiyi a kakan wasan bana.

Shin kuna ganin nawa da nawa wannan wasa zata kare?

Kamar yanda MESSI yayi wa Lamine Yamal wankan NASARA tare da shafa mashi tabarrukin murza tamola, haka muke ma mabiyan m...
18/07/2024

Kamar yanda MESSI yayi wa Lamine Yamal wankan NASARA tare da shafa mashi tabarrukin murza tamola, haka muke ma mabiyan mu addu'ar samun saukin rayuwa a dai-dai wannan lokacin tsananin.

Morata and Spain 🫱🏾‍🫲🏽
15/06/2024

Morata and Spain 🫱🏾‍🫲🏽

Ta yihu Nigeria ta ɓarje Ivory Coast da ci ɗaya mai ban haushi a zagayen farko, yanzu an tafi shan ruwa a dawo.NIG 1: 0 ...
11/02/2024

Ta yihu Nigeria ta ɓarje Ivory Coast da ci ɗaya mai ban haushi a zagayen farko, yanzu an tafi shan ruwa a dawo.

NIG 1: 0 Ivory Coast

Ya kuka ga wasan nan a wanna mintuna?

Jerin karawar Nigeri da Cote D'Ivoire da nasara n da kowa ya samu
11/02/2024

Jerin karawar Nigeri da Cote D'Ivoire da nasara n da kowa ya samu

Sunayen Masu taka rawar farko a wasan karshe na Kofin Africa na tawagar Nigeria wato (Super Eagles) Shin wannan zubin ya...
11/02/2024

Sunayen Masu taka rawar farko a wasan karshe na Kofin Africa na tawagar Nigeria wato (Super Eagles)

Shin wannan zubin yayi?

Address

Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Football Yarns in Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category