Abba Kabir zizu

Abba Kabir zizu Abba Kabir zizu

28/08/2022
27/08/2022

Allah kasa Annabi Muhammad S. A. W ya Cecemu.

DARASIHakika Gwamnan Zulum ya dabawa cikinsa wuka, wadanda s**a bashi shawaran ya rufe ofishin jam'iyyar Kwankwaso NNPP ...
25/08/2022

DARASI

Hakika Gwamnan Zulum ya dabawa cikinsa wuka, wadanda s**a bashi shawaran ya rufe ofishin jam'iyyar Kwankwaso NNPP sunci amanarsa, domin da faruwar wannan abin ya rikito da daraja da mutuncin Gwamna Zulum a idon mutane

Wato darasin da na dauka nan shine, idan Allah Ya yadda da kai, to ka bari kawai Allah zai maka yaki tsakaninka da abokan gaba, don haka ka dage da kokarin aikata daidai da neman yardan Allah

A lokacin da makiya s**a taso don su dusashe haskenka, to a lokacin ne Allah zai kara haskaka ya daukaka darajarka a duniya

Tabbas faruwar wannan abin na rufe ofishin jam'iyyar NNPP a Maiduguri bai haddasa komai ba sai kara daukaka darajar jam'iyyar Kwankwaso tare da kaskantar da darajar wadanda s**a sa aka rufe ofishin

Cin amana ya jawo an yiwa Kwankwaso kamfen a Borno da duk fadin tarayyar Nigeria gaba daya, don haka ya kamata Gwamna Zulum ya canza masu bashi muguwar shawara

Hakika Kwankwaso ba kanwar lasa bane, Allah nake roko Ya bawa Kwankwaso mulkin kasar nan Ameen

Mu kwana lafiya

The Borno State NNPP Secrétariat has been seal with mopol police on no reason, Yanzu Haka Yan sanda sun Mamaye Ofishin J...
25/08/2022

The Borno State NNPP Secrétariat has been seal with mopol police on no reason,

Yanzu Haka Yan sanda sun Mamaye Ofishin Jam'iyyar NNPP na Jihar Borno da Ake Shirin budewa.

Détails soon

Babu Inda Sabuwar Jam'iyyar Da Ya dakko zata, Sai Gashi a dan kankanin Lokaci ta baza ko ina.Babu inda Takararsa Zata, S...
25/08/2022

Babu Inda Sabuwar Jam'iyyar Da Ya dakko zata, Sai Gashi a dan kankanin Lokaci ta baza ko ina.

Babu inda Takararsa Zata, Sai gashi babu inda Takararsa bata Shiga ba.

Babu Garin da S**a Karbi NNPP Sai Kano, Sai Gashi yana Shiga Garuruwa yana baza Capacity.

s**ace zabarsa Asarar Kuri’a ne, Sai S**aga hakan batai aiki ba.

S**a ce Tinubu yakewa Aiki, S**aga hakan batai Tasiri ba.

Yanxu Sunce Cefanar da Jam'iyyar Zaiyi😅

Duk Wayannan Kalubalen, insha Allahu su Zasu Zama Silar Nasararka Muhammadu👌

23/08/2022

Abuja to Lagos, Lagos to Kano. ye kuwa jama'a Mai gari zai bayyana a jihar Kano biizinillahi ta'ala. Allah ya sauke mana shi lafiya.

NNPP Presidential candidate HE Sen Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE today (21st August, 2022) received Mailantarki Care F...
21/08/2022

NNPP Presidential candidate HE Sen Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE today (21st August, 2022) received Mailantarki Care Football Academy, Winners of this year "Dana Cup" in Denmark and Norway respectively.

The team were led by Hon. Khamisu Ahmed Mailantriki, Gombe State NNPP governorship candidate.
The team was solely sponsored by Hon Mailantriki.

Local Champion In Lafia, Nasarawa State Today... Alhamdulillah♥️♥️♥️.
21/08/2022

Local Champion In Lafia, Nasarawa State Today... Alhamdulillah♥️♥️♥️.

Nuhu Dambazau Ana Magana Anan
14/08/2022

Nuhu Dambazau Ana Magana Anan

Address

Kano Outlying

Telephone

+2348074440030

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Kabir zizu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share