24/11/2023
Bayan kammala matakin rukuni a wannan gasa ta bana, ya zuwa yanzu unguwannin da s**a samu zuwa matakin quarter final sune kamar haka;
GROUP A.
1. Ashura Academy
2. Sabon gida
GROUP B.
1. Dawasa A.
2. Gambawa utd.
GROUP C.
1. Yangobir
2. Dawasa jr.
GROUP D.
1. Yandarman
2. Turawa Academy
A inda za'a fara matakin na quater final kamar haka;
Asabat 25/11/23
1. Ashura academy vs Dawasa Jr.
stadium
2. Dawasa A vs Turawa Academy
stadium
Lahadi 26/11/23
1. Yangobir vs Sabon gida
stadium
2. Yandarman vs Gambawa utd.
stadium.
Kamar yadda aka sanar da jogororin kungiyoyin da s**a samu damar tsalakawa zuwa wannan mataki, cewa a wannan mataki ba maganar uzuri ga duk wanda ya karya dokokin wannan gasa kamar yadda aka tsara, dan haka "Kula da Lokaci" yana da matukar muhimmanci a wannan mataki, dan haka sai a kula dashi sosai da sauran dokokin da aka shirya wanda akasarin su anyi sune da yardar kociyoyin kungiyoyin da suke buga wannan gasa.
A karshe muna kara godiya da fatan alkairi ga magoya baya da masu bada shawara da hadin kai da ganin wannan gasa ta tafi kamar yadda aka tsara.
Da fatan Allah ya bawa mai rabo sa'a.
__________________
Babban sakateren tsare_tsare.
24/11/23.