19/08/2026
Rayuwa haka take; wata rana zafi, wata rana sanyi. Ka kasance mai godiya ga Allah a kowane hali, domin wataƙila halin da kake ciki yau shi ne zai sa wasu su koyi darasi daga gare ka gobe ❤️🤲
Good morning my people. ☕