Zamfara State Motor Cycle Dealers

Zamfara State Motor Cycle Dealers WE ARE READY TO BRING YOU ANY TYPE OF MOTOR CYCLE YOU LIKE JUST LIKE US

08/06/2024

ALLAH YA SAUKAKAMUNA WANNAN YANAYI NA MATSI

08/06/2024

ALLAH YA KAWO MUNA ZAMAN LAFIYA AJAHARMU

08/06/2024

SLM Jama,a barkammu da safiya

27/04/2023

jama,barkada warhaka

28/07/2019

Jama,a barkammu da WANNAN rana dafatan ALLAH yabamu alkhairan dake chikinta

06/04/2019

DAFATAN MUN WUNI LAFIYA
Matsalolin damuke fama dasu a wannan jahatamu ALLAH yakawomuna saukinsu
Bijahi RASULILLAH S.A.W

22/08/2018

~BARKADA SALLAH~
Amadadin dukkan mambobin wannan kungiya mai suna asama TANA YIMA al ummar jahar zamfara BARKADA SALLAH Dafatan ALLAH ya karbi addu,o in mu ya karbi ibadun,mu ya kawo muna zaman lafiya ajaharmu dama kasa baki dayAmadadin dukkan mambobin wannan kungiya mai suna asama TANA YIMA al ummar jahar zamfara BARKADA SALLAH Dafatan ALLAH ya karbi addu,o in mu ya karbi ibadun,mu ya kawo muna zaman lafiya ajaharmu dama kasa baki daya

12/06/2018

RAMADAN KAREEM
Jama,a barkammu da yau dafatan ALLAH ya karbi ibadarmu ya sa muna chikin bayinda akayima gafara da rahama da kuma yanci daga wuta, bijahi rasulillah S.A.W

22/05/2018

RAMADAN KAREEM
Dafatan kowa yasha ruwa lafiya

23/04/2018

JAMA,A BARKA DA WANNAN RANA TA LITININ
Dafatan ALLAH ya bamu alkhairan dake chikinta ya karo muna budi a kasuwarmu don alfarmar manzonsa S Dafatan ALLAH ya bamu alkhairan dake chikinta ya karo muna budi a kasuwarmu don alfarmar manzonsa S A W

23/02/2018

FALALAR JUMA,A
Wanda ya karanta suratul KAHAFI duka ayoyinta 110 ranar jumma,a ALLAH ZAI haskaka masa har zuwa wata jumma,a {Rawahu nisa,i}
JAMA,A BARKADA SAFIYA DAFATAN ALLAH YA ALBARKACHEMU DA ALKHAIRAN WANNAN RANA

16/02/2018

AMADADIN WANNAN KUNGIYA DA DUKKAN MEMBOBINTA
Tana jajantawa mai martaba sarkin zurmi da al,ummar jahar zamfara baki daya da musamman iyalan wudanda wannan ibtila,i nakashe kashe ya fadamawa, da fatan ALLAH yabasu hankurin jure wannan rashi kuma ya gafartama dukkan mamatan dafatan ALLAH ya yaye muna wudannan musibu a chikin jihar mu ta zamfara dama nigeria baki daya

Address

SANI ABACHA Way GUSAU
Gusau

Telephone

+2348072189480

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zamfara State Motor Cycle Dealers posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share