24/02/2024
Neymar: 🗣️
“Kane natsattsen ɗan wasa ne.
“Benzema haziƙin ɗan ƙwallo ne.
“Messi ba a magana.
“Ronaldo ba a magana.
“Suarez ɗan wasa ne na musamman.
“Bellingham ƙwararren Matashin ɗan wasa kenan.
“Pedri duk inda kake neman ɗan ƙwallo na gaskiya yakai.
“Camavinga ƙaƙƙarfan tauraron ɗan wasa ne.
“Gavi wannan jarumi ne.
ĆŠan jarida: To amma kai fa? Wane irin É—an wasa ne?
Neymar: “Ni Kawai ɗan wasa ne wanda yasan yadda ake buga ƙwallon ƙafa.”