28/08/2026
Manyan abubuwan da Muhalli TV za ta mayar da hankali a kai
Muhalli da sauyin yanayi: Gurbatar muhalli, sare itatuwa, hamada, ambaliyar ruwa, sauyin yanayi, noma mai ɗorewa da kare albarkatun ƙasa.
Labarai: Muhimman abubuwan da ke faruwa a ƙasa da wajen ƙasar.
Siyasa: Rahotanni kan harkokin siyasa, shugabanci da manufofin gwamnati.
Kasuwanci da tattalin arziki: Labaran kasuwanci, noma, masana'antu da ci gaban tattalin arziki.
Al'umma: Labaran rayuwar jama'a, ci gaban al'umma da batutuwan da s**a shafi rayuwar yau da kullum.
Wasanni: Musamman ƙwallon ƙafa da sauran wasannin motsa jiki.
Hirarraki da rahotanni na musamman: Tattaunawa da masana da masu ruwa da tsaki, da kuma rahotanni masu zurfi kan batutuwan da s**a shafi al'umma.