Al Sayyadii Al Asrarul Shifa

Al Sayyadii Al Asrarul Shifa ‎Gidan Fassarar mafarki binciken tauraro da asiran arziƙi.
(3)

Masanin Asiran Ruhi da Magungunan Musulunci Muna maganin cututtukan da suka gagara, da izinin Allah zaku iya nemana a Kira: 08102959735 | WhatsApp: 09125926615

‎ANYA KUWA KUN SAN GIRMAN MATSALAR DA KULLEWAR TAURARI SUKE HAIFAR MUKU A RAYUWA KUWA? 🤦‍♀️‎‎​Mafi girman asarar da kull...
13/06/2026

‎ANYA KUWA KUN SAN GIRMAN MATSALAR DA KULLEWAR TAURARI SUKE HAIFAR MUKU A RAYUWA KUWA? 🤦‍♀️

‎​Mafi girman asarar da kullewar taurari take janyo mawa dan adam a rayuwa itace Tana sanya ka kashe dukiyarka, lokacinka, da lafiyarka gurin neman abu a zahiri, alhalin an riga an kulle shi a badini. Kuma muddin kofa tana kulle ta badini, to
‎komai bazai taba tafiya dai dai ba ga ​Wasu Daga Cikin Matsalolin Da Kullewar Taurari Ke Janyo Muku

‎​Asarar Hannu Da Tsiyayewar Kuɗi

‎Zaka ga mutum yana samun manyan kuɗi, amma kwanaki kalilan kuɗin zasu tsiyaye ta hanyoyin fargaba (k**ar rashin lafiya na ba-zata, ko lalacewar ababen hawa akai-akai). Kuɗi su daina zama a hannunka kwata-kwata, su riƙa fita ta hanyoyin da baka amfane su ba

‎​ Rugujewar Al'amura A Daidai Gaba Ta Ƙarshe:

‎Kuna daf da kammala yarjejeniyar kasuwanci, ko samun aiki, ko maganar aure ta kusa zama daram, sai kawai abun ya ruguje lokaci ɗaya ba tare da wani takaddama ko kwakwkwaran dalili ba.
‎​
‎Duhun Kwarjini Da Ƙyamata:

‎ Kullewar tauraro tana juyo da hasken jikinka ya koma duhu. Zaka ga mutane suna nuna maka ƙyamata ko rashin yarda ba tare da kayi musu laifi ba. Ko magana mai daɗi ka faɗa, a kunnen mutane juyawa take ta zama mai haushi.

‎​Kangen Aure Da Rigimar Cikin Gida:

‎Ga mata, zaka ga samari suna zuwa amma maganar dake tasowa bata kank**a. Ga masu auren kuma, sai kaga gidan ya koma gurin rigima, fushi, da rashin kunya akan abubuwa ƙanƙanana saboda baƙar iskar da ta shiga tsakanin taurarin ma'auratan.

‎​Matsalolin Jiki Na Badini:

‎Yawan jin nauyin gabobi (musamman da safe), faduwar gaba marar dalili, nauyin ƙirji, da matsananciyar kasala koda kuwa mutum baya aikin ƙarfi. Idan kaje asibiti, likitoci zasu ce maka babu kowace cuta a jikinka.

‎​Kada Ka Bari Shekaru Su Tafi Kana Kallon Kofofinka A Rufe!

‎​Zaman jiran matsala ta gyara kanta da kanta ba tare da ka nemi silar gyaran ba, shine mafi girman yaudarar kai. Kamar yadda idan yunwa ta k**a ka kake fita neman abinci, haka yake idan kangen badini ya shake maka hanyoyin samun kuɗi ko na farin ciki. ​Tashi yanzu ka nemi sanin silar kullewar taurarinka, ka wanke shi, ka dawo da hasken kwarjininka da albarkar rayuwarka!

‎​Al-Sayyadii Al-Asrarul Shifa
‎Masanin Taurari da Hisabi | Bincike da Magungunan Alkur'ani

‎📞 WhatsApp: 09125926615
‎📞 Kira: 08102959735


‎​

‎WANNAN ITACE ​MAFI GIRMAN YAUDARAR DA ZAKA WA KANKA A RAYUWA! 👇👇‎‎​Akwai wani babban kuskure da mutane da yawa suke aik...
10/06/2026

‎WANNAN ITACE ​MAFI GIRMAN YAUDARAR DA ZAKA WA KANKA A RAYUWA! 👇👇

‎​Akwai wani babban kuskure da mutane da yawa suke aikatawa, wanda shine yake zama silar cutar da rayuwarku na har abada kawai ​Sai kaga mutum ya zauna yana tunanin cewa, wai matsalar da yake ciki zata gyara kanta da kanta, ko kuma Ubangiji zai magance masa ita haka kawai, ba tare da ya tashi ya bi hanyoyin da hakan zai faru ba! ​Wannan itace yaudarar kai mafi hatsari.

‎​Ubangijin da Ya halicce mu, Ya gina wannan duniyar ne a kan tsarin "Neman Sanadii". Idan baka shuka ba, baka da hakkin jiran girbi. Idan baka nemi magani ba, cuta ba zata fita da kanta ba. Kuma idan baka tashi ka wanke duhun dake shake da tauraronka da hanyoyin samunka ba, ƙunci ba zai kauce da kansa ba🧏‍♂️

‎​Haka kawai sai kaga mutum zai zauna yana kallon kasuwancinsa yana rugujewa, ko rayuwarsa tana hargitsewa, sai ya nade hannu yana cewa "Allah zai gyara eh Haka ne, Allah Shike gyarawa, amma Yana gyarawa ne ga wanda ya nuna alamun yana son sauyi a aikace!​ amma tabbas Allah Ba zai sauya abin dake tattare da mutane ba, har sai kun sauya abin dake cikin zukatanku (kun tashi kun nemi silar sauyin)

‎​Zaman jiran abin al'ajabi ba tare da yunkuri ba, ragwanci ne, ba wai dogaro ga Allah ba. Kada ka bari shekaru su tafi kana jiran gobe zata gyara kanta; idan baka sanya hannu ka gyara goben taka tun yau ba, zaka tsinci kanka a inda baka taba tsammani ba.
‎​
‎​Idan kana fuskantar takura ta zahiri ko ta badini, tashi kace da kanka ya isa haka! Nemi kwararrun da s**a san asalin inda matsalar take, kabi hanyar gyara, ka barwa Allah sauran ikon tabbatar da nasara.

‎​Al-Sayyadii Al-Asrarul Shifa
‎Masanin Taurari da Hisabi | Bincike da Magungunan Alkur'ani.
‎📞 WhatsApp: 09125926615
‎📞 Kira: 08102959735

🤲duniya

‎SHIN WANE YACE MAKA ALLAH YA UMARCE KA DAKA DAUWAMA ACIKIN QUNCI DA TALAUCI?🤔‎‎​Duk lokacin da aka taɓo batun duba Taur...
08/06/2026

‎SHIN WANE YACE MAKA ALLAH YA UMARCE KA DAKA DAUWAMA ACIKIN QUNCI DA TALAUCI?🤔

‎​Duk lokacin da aka taɓo batun duba Taurari, Hisabi, ko neman maganin wanke taurari domin fita daga ƙunci da talauci, sai ka ji wasu suna cewa: "Ku bar abubuwa haka, ai kaddarar Allah ce, ay neman sauyi yana nuna rashin gamsuwa da hukuncin Ubangiji hmm ​Wannan babban kuskure ne da rashin fahimtar addini da tsarin rayuwa🤦‍♀️

‎​Yayin da kake fuskantar matsanancin talauci, ko kangen aure, ko rugujewar kasuwanci, neman taimako domin sauya wannan yanayin daga marar kyau zuwa mai kyau sam baya nufin rashin ɗaukar ƙaddara ko jayayya da Ubangiji. Maimakon haka, yana nuna cikakkiyar biyayya ce ga ainihin tsarin da Allah Ya tsara maka a matsayinka na halitta mai hankali a wannan duniyar. Allah Shi Da Kansa Ya umarce mu da mu nemi sanadi!
‎​Idan kana shakkar wannan, ka dubi dabarun Annabawa guda biyu dake cikin Alkur'ani:

‎​1. Misalin Annabi Nuhu (A.S) da Ambaliyar Ruwa ​Sa'ilin da aka tursasa wa Annabi Nuhu, kuma aka hukunta cewa ruwan tufana zai malale duniya gaba ɗaya, bai nade hannunsa yace "Haka Allah Ya ƙaddara, bari na tsaya ruwa ya tafi dani ba. A'a! Ya ɗauki gatari da katako, ya gina Katon Jirgin Ruwa domin tsira da kansa da wadanda s**a yi imani dashi. Shin gina jirgin neman tsira ne ko jayayya da ikon ruwan da Allah Ya aiko? wannan Neman sanadi ne na tsira ba jayayya da hukuncin Ubangiji ba!

‎​2. Dabarar Annabi Yusuf (A.S) akan Fari da Yunwa ​lokacin da Annabi Yusuf ya fassara mafarkin Sarki cewa ƙasar Masar zata fuskanci matsananciyar yunwa da fari na tsawon shekaru bakwai, baice "Kaddara ce ta Allah, mu zauna mu kalli yadda mutane zasu mutu" ba. Cikin hikima ta asrar da basira, ya tsara babban shirin Adana amfanin gona a cikin zangarnunsa domin kauce wa rashi da ƙunci. Wannan itace dabara mafi girma ta badini da zahiri dake nuna cewa ana magance matsalar gobe tun yau.

‎​Gaskiyar Magana Akan Tauraronku
‎​Kamar yadda idan yunwa ta k**a ka kake fita neman abinci, ko idan rashin lafiya ta zahiri ta same ka kake zuwa asibiti gurin Likita, haka yake idan Kangen Badini ya shake maka hanyoyin samun kuɗi ko aure ​Neman mafita, da yin binciken asrar domin sanin inda tauraronka ya kulle da kuma yadda za a wanke shi, baya nuna adawa da ƙaddarar Ubangiji. Yana nuna cewa kaƙi yarda Shaiɗan da makiya su dawwamar da kai cikin kuncin da Allah Bai umarce ka ka zauna a ciki ba.

‎​Lallai Allah Ba zai sauya abin dake tattare da mutane ba, har sai sun sauya abin da ke cikin zukatansu (sun nemi sanadi)."
‎​Kada ka bari fassarar jahilci tasa ka mutu da yunwa ko ka tsufa a gida kana kallon kofofin alkhairinka a rufe. Nemi sanin silar kullewar taurarin, da bude su, ka barwa Allah sauran ikon tabbatar da buɗin

‎📞 WhatsApp: 09125926615
‎📞 Kira: 08102959735

‎Al-Sayyadii Al-Asrarul Shifa...✍️
‎Masanin Taurari da Hisabi | Bincike da Magungunan Alkur'ani.

‎​
‎​

‎​ME YASA DA YAWA DAGA CIKIN MUTANE S**A ZABI SUYI RAYUWA A CIKIN TALAUCI DA KUNCIN RAYUWA? 🤔 Shin ka taɓa tsayawa ka ta...
05/06/2026

‎​ME YASA DA YAWA DAGA CIKIN MUTANE S**A ZABI SUYI RAYUWA A CIKIN TALAUCI DA KUNCIN RAYUWA? 🤔 Shin ka taɓa tsayawa ka tambayi kanka me yasa kake rayuwa a cikin wannan ƙuncin talaucin alhalin Taskar Ubangiji a buɗe take?

‎Ga manyan shaidu da darussa guda shida daya k**ata duk mai yaudarar kansa akan halin "Babu" ya sani:

‎Duk lokacin da mutum ya tsinci kansa cikin duhun rashin sani da matsin rayuwa, abu na farko da yake yi shine yace "Haka Allah Ya ƙaddari rayuwata." Amma inaso ku sani cewa, Allah Mai rahama ne, kuma Ba zai taɓa barin bawansa a cikin ƙunci da talauci haka kawai ba tare da wani silar badini dake addabar rayuwar mutum a ɓoye ba ​Mutane da yawa suna rayuwa ne a cikin kangin talauci da fargaba ba don babu kuɗi a duniyar ba, a’a, sai don kawai tauraronsu yana Kulle kuma ba su san hanyar da ake bi a gyara shi ba


‎(​1). SHIN ALLAH YANA KULLEWA BAWAN SA KOFOFIN SAMUN SA????

‎Amsar itace.....( ​A'a! ) domin Allah Yace a cikin Alkur'ani mai girma cewa dukkan taskokin alkhairi suna hannuna. Amma makiya,da mahassada, ko shafar baƙar iska suna iya shiga tsakanin bawa da tauraronsa domin dushashe haskensa. Kamar yadda rashin lafiya ta zahiri ke buƙatar Likita, haka rashin lafiya ta badini (Kullewar Tauraro) ke buƙatar Hisabi da Bincike na Ilimin Asrar domin a gano inda matsala take, a kwance shi.


‎(2). DALILIN BOYE NA KULLEWAR TAUTARI?

‎​Kuna gani da idonku, mutum yana da sana'a mai kyau (k**ar dinki, kasuwanci, ko wani business), da farko ana ciniki sosai, ana samun rufin asiri sosai amma lokaci daya sai komai ya tsaya cak! Ko kuma mutum yayi shekaru ana masa alqawari daga manyan mutane, amma dazarar anzo daidai gabar ƙarshe sai maganar ta ruguje. Wannan ba kaddarar Allah bace; Kullewar Tauraro ce dake tare dakai, wacce take feso duhu a duk inda ƙafarka ta taka, har masu saye su daina ganin darajar kayanka da kake siyarwa
‎​

‎(​4). ALAMOMIN DA KUKE GANI WANDA SUKE TABBATAR DA TAURARON KU YANA KULLE???

‎​Mutane da yawa suna yaudarar kansu, alhalin a kullum suna yin mafarkin janyewa baya—k**ar komawa makarantar primary, tashi sama k**ar tsuntsu ba tare da sauƙa ba, ko mafarkin datti ko mafarkin komawa gidan da kuka jima da bari. Waɗannan duka saƙonni ne na badini dake nuna cewa rayuwarku tana tafiya ne a kife. Hatta nauyin kafaɗu, kasalar tashi da safe, da zafin ciki, duka alamomi ne na dushashewar taurari


‎(​5). KUSAN KOWA YA YARDA DA ABUBUWAN DA BAKWA GANIN SU??

‎​Kowa ya yarda cewa akwai iska amma ba a ganinta. Kowa ya yarda cewa "Network" yana yawo a sararin samaniya yana ɗaukar sauti da hoto zuwa wayoyinku, amma ba a ganinsa. Idan har ɗan adam ya kai matsayin sarrafa abubuwan da ba a gani na zamani, me zai sa kayi mamakin yadda kullen badini, jinnul-ashiq, hassada, da asiri suke yawo a jikin mutum suna toshe masa hanyoyin samun kuɗi da kasuwanci? Wannan gaskiya ce ta ilimi, ba tsafi ba.

‎dan uwa ​Maimakon ka tsaya kana kuka a ɓoye, kana cin bashi, ko kana fuskantar dambarwar rashin zaman lafiya a gidanka saboda matsi, me zai hana ka nemi a duba tauraronka domin sanin asalin inda matsalar take? Gaskiya bata buƙatar talla ko rantsuwa. Masu zama suna jiran "wataran komai zai huce haka kawai" ba tare da sun nemi sila ba suna nan a zaune cikin buƙata, yayin da waɗanda s**a zo mukayi musu bincike kuma aka wanke musu jikinsu, kofofinsu na kasuwa da daukaka suna buɗewa cikin ikon Allah

‎​Kada ka bari shakka ko fargaba ta zama silar rashin rabonka da rayuwa cikin ƙunci. Idan har ka gaji da wannan takurar, kuma kana neman mafita mai albarka da tabbacin gaske ta hanyar Hisabi da magungunan Alkur'ani, kofarmu a buɗe take gare ka zaku iya turo mana saƙo kai tsaye ta DM ko ta WhatsApp domin yin magana damu cikin sauƙi:
‎👉 09125926615 Idan kana son kira domin ƙarin bayani ko fara yi maka bincike 08102959735

‎​Muna nan don share muku hawaye da nuna muku hasken da kuka daɗe kuna nema. Aiki ne zai nuna maka banbanci!

​Al-Sayyadii Al-Asrarul Shifa
‎Masanin Taurari da Hisabi | Bincike da Magungunan Alkur'ani

04/06/2026

‎SHIN ME YASA RAYUWARKA TAKE KOMAWA BAYA? Idan har kana fuskantar ɗaya daga cikin waɗannan manyan matsalolin guda biyar ...
03/06/2026

‎SHIN ME YASA RAYUWARKA TAKE KOMAWA BAYA? Idan har kana fuskantar ɗaya daga cikin waɗannan manyan matsalolin guda biyar 5 to lokaci yayi da zaka daina yaudarar kanka:

‎(​1) WAHALAR NEMAN KUƊI DA
‎Kana fadi-tashi kana neman kuɗi, amma kudin basa maka amfani na gani da ido. Kamar yadda kuɗi ke shigo maka, haka lalurori na farat ɗaya suke tasowa su cinye wannan kuɗin. Kana nan kana wahala amma baka san inda kuɗinka suke zuwa ba

‎(2) KARYEWAR ALQAWARI A DAIDAI LOKACIN KAKE GANIN YA KUSA TABBATA:::: ana yawan yi maka alwawari a farko kaga komai yana tafiya dai dai sai ka gama saka ran za a cika maka wannan alqawarin amma sai komai ya lalace farat ɗaya a dai dai lokacin daka gama sa ran zaka samu ba tare da wani ƙwakkwaran dalili ba.

‎(3) KASALAI DA NAUYIN JIKI (NAFSI):
‎Kana da buri da tsare-tsare masu kyau a zuciyarka, amma da zarar ka tashi zaka aiwatar, sai kaji wani irin sanyin gwiwa da nauyi a kafaɗunka ko ƙirjinka ya takure ka Wannan yana nuna ruhinka yana can a ɗaure yana fuskantar takura.

‎(4) MAFARKAN CIKIN DATTI DA TSOHO GIDA:::::Yawan mafarki kana komawa makarantar firamare, ko tsohon gidan da kuka tashi, ko kana yawo a cikin daji ko datti. Wannan alama ce dake nuna cewa tauraronka yana tsaye a baya, baya tafiya da zamani

‎​(5) KANGEN AURE KO SABA ALQAWARI
‎Ga 'yan mata ko samari; duk sanda wani alheri ya tun karo ka maganar aure ko wani alqawari na kudi kodai wata magana ta alheri gareka daga baya sai kaji shiru ko kaga an juya maka baya wannan alamace dake nuna Kwarjininka ya ragu, mutane suna kallon ka a matsayin nauyi koda kuwa baka nemi komai a wurinsu ba.
‎​
‎​Wannan ilimin na Hisabi da Binciken Taurari ba camfi bane; hanya ce ta gano inda matsalar dabi'arka ko kulle yake a rayuwar kane (k**ar yadda likita ke auna jini domin gano cuta) don haka ​Kada ka bari lokaci ya ƙure maka kana kallon takwarorinka suna tsallakawa gaba amma kai kana nan ka zama k**ar abin tausayi. zaka iya min magana kai tsaye domin ayi maka cikakken bincike a gano inda matsala take a rayuwar ka da hanyar gyarawa:

‎​Kamin magana a DM ko WhatsApp akan wannan lamba: WhatsApp: 09125926615
‎📞 Kira: 08102959735

‎​Al sayyadii Al asrarul shifa – Masanin Taurari da Hisabi. Bincike da Magungunan Gargajiya na Musulunci


‎​

03/06/2026

zaku iya min magana a dm ko ku nemeni akan wannar numbers WhatsApp 👉0912 592 6615 ko ku Kira wannann 👉08102959735



‎​

Address

Ohazu Karamar Hukumar Aba South (LGA): Jahar:
Gombe
450211

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al Sayyadii Al Asrarul Shifa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share