Dandume unity football organization DUFO

Dandume unity football organization DUFO LET'S JOIN HAND TOGETHER 🀝🀝


football is only for joke and entertainment. be patient, my friend ✌️

  πŸ“œ
23/05/2024

πŸ“œ

23/05/2024

MUNA SANAR DA MASU HORASWA CEWA MUN FITAR DA JADAWALIN GASAR CIN CUP WATO DON HAKA DUK KUNGIYAR DA TASAN BATA CIKA REGISTRATION PAYMENT NATA TA HANZARTA DOMIN TA KARBI KAYANTA KAMAR LEINCISE DA DOKOKIN CUP

GASAR ZATA FARANE A GOBE JUMAA IDAN ALLAH YAKAIMU

ALLAH YASA AFARA A SAA

C/O Nura Lado Sarki ✍️

KIRA DAKUMA TUNATARWA AKAN GASAR   mahukunta wannan gasa suna Karin tuni dangane da wadanda basu cika kudin register ba ...
21/05/2024

KIRA DAKUMA TUNATARWA AKAN GASAR

mahukunta wannan gasa suna Karin tuni dangane da wadanda basu cika kudin register ba cewa kafin ranar fara wasa yakamata kowa yacika kudin shi saboda gujema kallon cewa ankiyimin alfarma kokuma anyimashi rashin mutumci πŸ˜ͺ

Za a fara gasar ne a ranar Jumaar nan 24/05/2024 a filin wasa na ROLLING STAR inda za a fafata tsakanin DAKUMA

Ancimma matsayar kyaututtukan da za a bayar a karshen gasar idan Allah yakaimu

1st position zai samu babban cup da kudi 30k dakuma sabuwar Riga (JERSEY)

2nd position zai samu karamin cup da kudi 20k da kuma sabuwar Riga (JERSEY)

3rd position zai samu kudi 10k da sabuwar Riga (JERSEY)

Idan kuma dama Tabada za a samu wasu kyaututtuka domin karrama wasu daga cikin yan wasa dakuma masu horaswa wato (COACHES)

Akwai committe na musamman da aka zabo domin gudanar da wannan gasa mutanen sun hada da:-
1-
2-
3-
4-
5-
6-


Yakamata dukkan wani shugaba wato (COACHE) yayi kira ga yan wasansa da magoya Bayan kungiyarsa domin gujema tashin hankali ko fadace fadace a filin wasa duk da cewa dokoki zasu biyo baya muna Fata Allah yasa a fara lpy a Gama lpy

C/O NURA LADO SARKII ✍️ ✍️✍️

18/05/2024

WANNAN KUNGIYA TANA ME TUNATAR DA YAYANTA CEWA AKWAI ZAMA GOBE IDAN ALLAH YAKAIMU DA MISALIN KARFE 10am A MAZAUNINTA DAKE GODAN VIDEO DAN BABA

Address

Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandume unity football organization DUFO posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category