04/02/2024
**Amadadin KUNGIYAR KWALLON KAFA TA FUNTUA PILLARS FAMILIES, da NI KAI NA SAKATAREN KUNGIYAR KWALLON KAFA TA FUNTUA PILLARS, muna taya SABABBIN kuma ZABABBUN SHUWAGABANNIN WANNAN KUNGIYAR KWALLON KAFAR GARIN FUNTUA, watau (FUNTUA UNITY FOOTBALL ORGANIZATION (FUFO),muna taya su MURNAR LASHE wannan ZABEN da sukayi. Kuma muna tayasu Addu,ar Allah yayi masu JAGORANCI akan wannan nsuyin da Allah ya dora masu na KUNGIYOYIN KWALLON KAFAR WANNAN GARIN NAMU NA FUNTUA. Sannan muna rokon ALLAH da ya basu ikon yi ma kowa adalci, da kuma bama kowa hakkinsa, muna rokon Allah da ya basu ikon rike Amanar da ALLAH ya dora masu. Amin*