Faskari danburan f.c

Faskari danburan f.c 100

~FASKARI DANBURAN FC~Amadadin wannan kungiyar Mai Suna a sama.Muna Mika sakon ta'aziyarmu zuwa ga iyalan gidan Maragayi ...
23/05/2026

~FASKARI DANBURAN FC~

Amadadin wannan kungiyar Mai Suna a sama.

Muna Mika sakon ta'aziyarmu zuwa ga iyalan gidan Maragayi Malam Hassan Mai kashin Miya faskari.

Bisa ga rasuwar dansu. Anas Yahaya Hassan Mai kashin Miya. Wanda ya rasu a Yau A babbar asibitin Jaha dake Katsina.

Muna Addu'ar Allah ya jikansa da rahama yasa Aljannah ce makoma a gareshi da dukkan musulmai.

22/05/2026

~WAMBAN FASKARI TOURNAMENT FUNTUA ZONE~

Faskari danburan fc.
Vs
Newcastle fc bakori

Time. 2:00
Date. 23_05_2026
Venue. Samaila Isa funtua township stadium

Photo's of the match
19/05/2026

Photo's of the match

Man of the matchNura garba durri~Goal and assist~
19/05/2026

Man of the match

Nura garba durri

~Goal and assist~

19/05/2026

Full time.

Faskari danburan fc. 2
Vs
Dukke United. 0

Score. Man_nass. ⚽ 37 min's
🦶. Nura duuri
Score. Nura duuri. ⚽ 74 min's
🦶.Abdullahi Sise

*FASKARI DANBURAN FC*Amadadin wannan kungiyar Mai Suna a sama.Muna Amfani da Wannan damar domin Mika sakon ta'aziyarmu g...
26/04/2026

*FASKARI DANBURAN FC*

Amadadin wannan kungiyar Mai Suna a sama.

Muna Amfani da Wannan damar domin Mika sakon ta'aziyarmu ga iyalan gidan maragayi Alh inuwa imam faskari.

Bisa ga rasuwar dansu Kuma daya daga cikin magoya bayan wannan kungiya. Malam Jamilu Dayyabu jasko.

Wanda Allah yayi wa rasuwa a daren jiya Muna Addu'ar Allah Shi yi masa rahama

23/04/2026

Full Time
Faskari danburan fc. 4
Vs
Golding boys ya Kara. 1

Allah Shi Sanya Albarka a wannan aure naka
15/04/2026

Allah Shi Sanya Albarka a wannan aure naka

08/04/2026

An dage Wannan wasan da muka sanar za'ayi ayau saboda Wani babban dalili Na Abokan da za'ayi wasan dasu Sai nan gaba za'a sake sanar da ranar wasan

Mun gode 👏👏👏

07/04/2026

*Friendly Match Tomorrow*

08/04/2026

Faskari danburan fc
Vs
Golden star Tafoki

Time. 3:30
Venue. Danburan field

Address

Faskari Local Govt
Faskari

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Faskari danburan f.c posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Faskari danburan f.c:

Share