01/09/2025
๐จ ๐๐๐๐๐๐ ๐๐๐๐๐๐:๐จ
Batun cinikin Jackson da FC Bayern bai mutu baโฆ kuma ๐ณ๐๐ข ๐ข๐ฒ๐ ๐๐๐ซ๐ฎ! ๐คโค๏ธ๐
Tattaunawa tana cigaba yayin da Chelsea ta kira Marc Guiu ya dawoโฆ domin ฦara ฦarfin gaban su kuma suna bude tattaunawa kan sharudda.
Jackson yana son Bayern kaษai duk da wasikar da kulob dinsa ya turo masa ya dawo Londonโฆ yanzu kuma yana jiran izinin karshe.