Jankai Hausa Labaran tamola

Jankai Hausa Labaran  tamola Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jankai Hausa Labaran tamola, Sports Club, Daura.

14/04/2024
Wayyo Allah Giwa🤗😄😄
14/04/2024

Wayyo Allah

Giwa🤗😄😄

Half time 2 - 1💥💥💥
09/04/2024

Half time

2 - 1
💥💥💥

Katsina United ta doke Enugu Rangers, wadda ta daÉ—e ba ta samu nasara a kanta ba sai bana.Ya kuka ga rawar da Katsina Un...
07/04/2024

Katsina United ta doke Enugu Rangers, wadda ta daÉ—e ba ta samu nasara a kanta ba sai bana.

Ya kuka ga rawar da Katsina United ta taka?

Karfi yazo daya Manchester United          VsLiverpool
07/04/2024

Karfi yazo daya

Manchester United
Vs
Liverpool

A yau Lahadi Katsina United, wadda ke ta bakwai za ta karɓi baƙuncin Enugu Rangers, wadda ke saman teburin gasar Premier...
07/04/2024

A yau Lahadi Katsina United, wadda ke ta bakwai za ta karɓi baƙuncin Enugu Rangers, wadda ke saman teburin gasar Premier ta Najeriya a filin wasa na Muhammadu Dikko.

Yaya kuke ganin wasan zai kasance?

Enyimba ta ragargaje Kano Pillars a wasan mako na 28 a garin Aba. Me kuke ganin ya sa Sai Masu Gidan s**a É—ebi kaya a ya...
03/04/2024

Enyimba ta ragargaje Kano Pillars a wasan mako na 28 a garin Aba.

Me kuke ganin ya sa Sai Masu Gidan s**a É—ebi kaya a yau?

Yau za a buga wasan hamayya tsakanin Kano Pillars da Enyimba a garin Aba. Yaya kuke ganin wasan zai kasance?
03/04/2024

Yau za a buga wasan hamayya tsakanin Kano Pillars da Enyimba a garin Aba.

Yaya kuke ganin wasan zai kasance?

Address

Daura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jankai Hausa Labaran tamola posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category