Labaran kwallon kafa

Labaran kwallon kafa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Labaran kwallon kafa, Sports Club, Dan Hassan.

29/04/2023
Wakuke ganin ze lashe kofin carabao ayau
26/02/2023

Wakuke ganin ze lashe kofin carabao ayau

Lionel Messi ba zai buga wa wata kungiya a Turai ba in ban da PSG ko Barcelona a kakar wasa me zuwa, saboda dalilai na i...
22/02/2023

Lionel Messi ba zai buga wa wata kungiya a Turai ba in ban da PSG ko Barcelona a kakar wasa me zuwa, saboda dalilai na iyali. Sannan Kuma dan wasan me shekaru 35 Yana son cigaba da murza leda a Turai, sannan Yana da burin ya sake lashe kyautar Ballon d’Or da kuma gasar zakarun Turai, in ji 'Gaston Edu'.

Daga: [labaran kwallon kafa]

Duka tawagar kasar ingila bawanda yaci wasansa na zagayen farko agasar zakarun nahiyar turaiDaga (labaran kwallon kafa)
22/02/2023

Duka tawagar kasar ingila bawanda yaci wasansa na zagayen farko agasar zakarun nahiyar turai

Daga (labaran kwallon kafa)

messi yaci kwallaye 40 daga wajen raga tun 2017\2018. Ashirin 20 sama da kowane dan kwallon kafar EuropeDaga(labaran kwa...
22/02/2023

messi yaci kwallaye 40 daga wajen raga tun 2017\2018. Ashirin 20 sama da kowane dan kwallon kafar Europe

Daga(labaran kwallon kafa)

Jordi Alba da Busquets za su ci gaba da zama a Barçelona idan Messi ya dawo,   Amma tare da wasu sharuɗɗa don biyan kwan...
22/02/2023

Jordi Alba da Busquets za su ci gaba da zama a Barçelona idan Messi ya dawo,

Amma tare da wasu sharuɗɗa don biyan kwantiragin Messi a cikin ma'aunin albashi. A lura, wannan ba zai zama roƙo daga Messi ba" A cewar Gerard Romero.

Daga:(labaran kwallon kafa

Yan wasa na cigaba da koyi da Cristiano Ronaldo.Daga labaran kwallon kafa
21/02/2023

Yan wasa na cigaba da koyi da Cristiano Ronaldo.

Daga labaran kwallon kafa

Allah yana iya jarabtar ka da dukiya da daukaka da jin dadin rayuwa, Kuma sai ya tambaye ka akan su. Sannan Kuma zai iya...
21/02/2023

Allah yana iya jarabtar ka da dukiya da daukaka da jin dadin rayuwa, Kuma sai ya tambaye ka akan su. Sannan Kuma zai iya jarabtar ka da talauci da kuncin rayuwa, idan Allah ya jarabce ka da talauci da kuncin rayuwa ba wai ba ya son ka bane.. 'Aa' ya jarabce ka ne domin ya auna imanin ka da shi, domin kuwa Allah yana jarabtar duk Wanda ya so ciki harda Annabawa da Sahabbai da salihan bayi. Allah ka bamu ikon cin duk wata jarabawar rayuwa. Dafatan Kun wayi gari lafiya.

Daga.labaran kwallon kafa

Dan wasa zaha ka iya komawa kungiyar da Cristiano Ronaldo yake a karshe kakar wasa me zuwa
21/02/2023

Dan wasa zaha ka iya komawa kungiyar da Cristiano Ronaldo yake a karshe kakar wasa me zuwa

Real madrid tasake lallasa Liverpool da mafi rinjayen balabalai masu yawa
21/02/2023

Real madrid tasake lallasa Liverpool da mafi rinjayen balabalai masu yawa

Address

Dan Hassan

Telephone

+2349130183953

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran kwallon kafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category