Dandalin Qungiyar Kwallon Qafa Ta Bunkure Pillars

Dandalin Qungiyar Kwallon Qafa Ta Bunkure Pillars The purpose is for that we are going to discus about football problem and solution of our town

Magoya baya Dan Allah kuyi haquri harda players ma baki daya sakamakon rashin nasara da muke samu amma komai yayi zafi y...
19/12/2019

Magoya baya Dan Allah kuyi haquri harda players ma baki daya sakamakon rashin nasara da muke samu amma komai yayi zafi yana da magani muyi haquri

21/03/2019

Today match bunkure pillars Vs gundutse pillars at bunkure pillars stadium

12/07/2017

A jiya qungiyar kwallon qafa ta bunkure pillars ta buga wasa da takwararta f c bunkure inda wasan ya tashi canjaras kowa ya zura qallo daya

02/01/2017

A yaune muke fatan dawowa filin atisaye cikin yarda allah 02-01-2017 bayan dogon hutu damuka samu

24/12/2016

Gaskiya wannan qungiya tamu tana buqatar qarin hadin kanmu sakamakon wasu matsalu da suke nema su addabemu gaskiya ya kamata mu tsaya muyiwa kanmu gyara saboda wannan qungiyarce mu muyi alkawari akan zamubi dokoki amma kuma yanxu suna nema su gagaremu

23/12/2016

Yanxu mene ra'ayinku dangane da hutun kimanin wata biyu da wannan qungiya tafi

23/12/2016

Address

Bunkure
710

Telephone

08166666143

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dandalin Qungiyar Kwallon Qafa Ta Bunkure Pillars posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share