Fagan wasanni

Fagan wasanni Zamudin gakawomuku labaran wasannin gida da nawaje

12/03/2026
🚨 ππ‘π„π€πŠπˆππ†: The Finalissima between Argentina and Spain could be played at the Santiago Bernabeu! 🏟️It was programmed to...
06/03/2026

🚨 ππ‘π„π€πŠπˆππ†: The Finalissima between Argentina and Spain could be played at the Santiago Bernabeu! 🏟️

It was programmed to be played in Qatar but due to the war in the Middle East, it won't anymore.

The Santiago Bernabeu is sounding more and more for it to be the venue, reports Marca. βš οΈβ€ΌοΈ

06/03/2026

gasa gasa gasa
kayi hasashan wasan real Madrid vs celta Vigo you win recharg card
100k for any SMS

124 years of dominance.124 years of greatness.124 years of history.Happy birthday to the greatest club in world football...
06/03/2026

124 years of dominance.
124 years of greatness.
124 years of history.

Happy birthday to the greatest club in world football.πŸ₯³

A halin yanzu, Real Madrid ta fara gudanar da bincike domin gano ko yanayin ciyawar filin wasa na Bernabeu yana tasiri k...
04/03/2026

A halin yanzu, Real Madrid ta fara gudanar da bincike domin gano ko yanayin ciyawar filin wasa na Bernabeu yana tasiri kan yawaitar samun munananan raunukan (ACL) dake faruwa tsakanin Ζ΄an wasan Ζ™ungiyar.

Ƙungiyar ta lura cewa an samu raunkan ACL guda 7 ko dai a filin wasa na Bernabeu ko kuma a filin Ι—aukar atisayen Ζ™ungiyar na Valdebabes.

Ganin yadda munanan raunukan duka s**a faru a gida, Ζ™ungiyar ta fara nazarin ko dai akwai wata matsala tattare da filin wasan na su.

β€’ Duniyar Wasanni

A cewar kafar yaΙ—a labarai ta BILD, Antonio Rudiger zai iya ficewa daga tawagar Germany ta gasar cin kofin duniya mai zu...
04/03/2026

A cewar kafar yaΙ—a labarai ta BILD, Antonio Rudiger zai iya ficewa daga tawagar Germany ta gasar cin kofin duniya mai zuwa, musamman saboda Ι—abi'unsa na taΖ™alar abubuwa marasa amfani a cikin filin wasa.

A Germany, suna ganin cewa Ι—abi'u da halayen Ι—an wasan sun sauka daga tsaftatacciyar Ζ™wallo, kuma abun da ya faru a wasan su da Getafe na Ι—aya daga cikin manyan dalilan da ya sa za a iya Ζ™in kiransa.

An bayyana cewa Germany na da Ζ™wararrun Ζ΄an wasan baya waΙ—anda zasu iya maye gurbin sa kamar Schlotterbeck da Jonathan Tah.

β€’ Fagan wasannii

🚨Cristiano Ronaldo a Al Nassr! πŸ‡΅πŸ‡ΉπŸ‘• Wasanni 137🌟 Goal+Assist 144⚽️ Kwallaye 121πŸ…°οΈ Taimako 23🎁 Fenareti 31🎯 Kwallaye free-...
04/03/2026

🚨Cristiano Ronaldo a Al Nassr! πŸ‡΅πŸ‡Ή

πŸ‘• Wasanni 137
🌟 Goal+Assist 144
⚽️ Kwallaye 121
πŸ…°οΈ Taimako 23
🎁 Fenareti 31
🎯 Kwallaye free-kick 5
πŸ† Kofi 0

Lionel Messi for Inter Miami! πŸ‡¦πŸ‡·

πŸ‘• Wasanni 90
🌟 Goal+Assist 122
⚽️ Kwallaye 79
πŸ…°οΈ Taimako 43
🎁 Fenareti 4
🎯 Kwallaye daga free-kick 7
πŸ† Kofuna 4
who is the goat 🐐🐐⚽πŸ₯‡πŸ₯‡πŸ₯‡

Marc Bernal is living proof that passion in the beautiful game can make you overcome one of the worst setbacks a player ...
04/03/2026

Marc Bernal is living proof that passion in the beautiful game can make you overcome one of the worst setbacks a player can have πŸ‘

He's been showing that same passion since he was just a kid leading the Blaugrana πŸ’™ ❀️

π‰πŽπ€πŽ ππ„πƒπ‘πŽ 𝐇𝐀𝐓-π“π‘πˆπ‚πŠ π’π‡πŽπ–! πŸ’™3️⃣
04/03/2026

π‰πŽπ€πŽ ππ„πƒπ‘πŽ 𝐇𝐀𝐓-π“π‘πˆπ‚πŠ π’π‡πŽπ–! πŸ’™3️⃣

Address

Kofar Fada
Birniwa

Telephone

+2349028043082

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fagan wasanni posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share