Labaran wasannin kwallan kafa

Labaran wasannin kwallan kafa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Labaran wasannin kwallan kafa, Sport & recreation, Bkd, Birnin-Kudu.

Aston villa ta kammala kawo Joao gomes zuwa kungiyar
16/07/2026

Aston villa ta kammala kawo Joao gomes zuwa kungiyar

Adeyemi yazo Barcelona
16/07/2026

Adeyemi yazo Barcelona

Andorra FC ta kawo  Pau lopez a matsayin sabon Mai tsaron ragarta daga real sBetis
16/07/2026

Andorra FC ta kawo Pau lopez a matsayin sabon Mai tsaron ragarta daga real s
Betis

Tsohon Dan wasan na Barcelona yace lokacin yazo karshe a kungiyar kuma bai Zabi ci gaba da buga wasa ba a Europe sakamak...
16/07/2026

Tsohon Dan wasan na Barcelona yace lokacin yazo karshe a kungiyar kuma bai Zabi ci gaba da buga wasa ba a Europe sakamakon bazai iya buga kwallo GA wata kungiya a nahiyar da ba BARCELONA ba

🚨 Bruno Guimarães: yace dan wace jude bellingam na real madrid ne mafi kyawu a tsakiya akan pedri da vitinha
23/08/2025

🚨 Bruno Guimarães: yace dan wace jude bellingam na real madrid ne mafi kyawu a tsakiya akan pedri da vitinha

LUCHO yazo  BAYERN. ❤️🤍🇨🇴
23/08/2025

LUCHO yazo BAYERN. ❤️🤍🇨🇴

kungiyar manchaster united na daf da daukar me tsaron rga Senne Lammen👀🧤
23/08/2025

kungiyar manchaster united na daf da daukar me tsaron rga Senne Lammen
👀🧤

23/08/2025
mastantuano ko lamine yamal
23/08/2025

mastantuano ko lamine yamal

Atisayen LAMINE YAMAL na karshe a jiya gabannin tunkarar leventi shin yau ma zai zura kwallo kuwa
23/08/2025

Atisayen LAMINE YAMAL na karshe a jiya gabannin tunkarar leventi shin yau ma zai zura kwallo kuwa

Address

Bkd
Birnin-Kudu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran wasannin kwallan kafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share