Amateur Soccer Committee

Amateur Soccer Committee AMATEUR SOCCER COMMITTEE BIRNIN KEBBI, KEBBI STATE

27/12/2020

*LABARAI AMATEUR SOCCER COMMITEE*
_Birnin kebbi, kebbi state_

*A sati uku Bayan da kwamiti ta sabunta dokokinta an karya dokokin Tara (9)*

*dokokin sune kamar haka*

Doka 20
Doka 22
Doka 28
Doka 29
Doka 39
Doka 46
Doka 60
Doka 63
Doka 65

*koya karya dokokin zai kasance idan aka qara wata uku nan haba*

*wasar da alqalin wasa mai suna Faruku kwata ya qalainta ta tsakanin Lion stars da Abu jega tayar da hargitsi*

*magoya bayan yan wasa Abu jega sunnuna rashin jindadin su akan alqalain cin domin acewar su yanuna rashin adalci a cikin alqalain cinsa*

*Yahayya Tilli Wanda akafi sani da (Dan Sarki) mataimakin mai horas da yan wasa ENABO F.C ya bayyana cewa kungiyarsa tana fuskantar barazana a wurin taka leda, duba da yanda ake dokesu a wajen gasa sai dai wannan barazana za'ayi mata garan bawul nan da wani Dan lokaci*

*haka kuma ya yabama kwamiti karan kansa akan cigaban da s**a kawo na gyaran hakar tamola a jahar kebbi haka kuma yana shawar tarsu da su sanya ido sosai a kan harkokin kwamiti da kuma wadan da ke cikin kwamiti yayi wannan magana ne alokacin da shugaban watsa labarai ya kaimasa ziyara bazata a gidansu dake makeran gandu*

*Qarshen labarun kenan*

_Muhadu wani lokacin Idan mai kowa mai komi ya kaimu_

*Tare dani*

_ABUZAIDU MUHAMMAD GARI_

*labarun amateur daga birnin kebbi*

11/12/2020

*LABARAI A TAKAICE*
*amateur soccer committee*

*Kwamiti ta sanya sabuwar doka musanyan yan wasa a tsakiyar kaka (middle Transfer) haka kuma yarjejeniyar ce tsakanin kungiyoyi biyu masu buqatar yin haka kuma Dan wasa bayada damar yin transfer ba tare da amincewar kungiyar sa ba*

*Shugaban kwamiti amateur soccer committee Alhaji Hamza muhmuda mai-gishiri (vandasa) yayi abin da ba'a ta6a yin shiba a wannan kwamiti na yafema duk kanin laifin da akayima kwamiti masu horas da yan wasa sun jinjina ma wannan shugaba Wanda ba'a ta6a irinshi ba a amateur ga daya*

*A wani labari kuma shugaban ya nuna rashin jin dadin shi matuqar gaske tare rashin amincewar shi akan matakin da s**a dauka na murabus ya qara da cewa yin murabus yan qara min kwamiti babu adalci ko kadan aciki*

*daga qarshi yayi addu'a akan wannan murabus ina da yake cewa idan haka she alkhairi Allah ya tambatar da shi idan ba alkhairi ba ne Allah ya watse wannan murabus nasu su dawo abakin aikin su*

*Kwamiti ta sanya dokar hana ba duk wani Dan kwamiti kudin yin rajista ko tara a hannun sa ta qara da cewa duk masu horas da yanwasa sun San Abdul da Abdul ake biya duk wa dan nan*

Shugaban watsa labarai
*Abuzaidu Muhammad gari*
11 Dec 2020

PRO 2 TABLE
09/10/2020

PRO 2 TABLE

PRO 1 TABLE
09/10/2020

PRO 1 TABLE

18/06/2020
19/05/2020

*SAQON TA'AZIYA*

Shugaban kwamitin shirya gasa ta amateur ALHAJI HAMZA MAHMUDA MAI-GISHIRI (JAGABAN MATASAN JAHAR KEBBI)

yana miqa ta'aziya sa zuwa ga mai horas da yan wasa na NEW STARS (FAGACHIN YAURI) HAYATU

bisa babban rashi da yayi na rashin mahaifi (uba), Allah yayi masa gafara yasa aljanna ce makomar sa, Allah ya albarkaci 'ya 'yan da ya bari, Allah ya basu hakorin jure wannan babban rashi da s**ayi ameen

28/03/2020

*SAQON TA'AZIYA*

kwamitin shirya Gasa ta amateur qarqa shin jagorancin ALHAJI HAMZA MUHMUDA MAI-GISHIRI (VANDASA) tare da mataimakan sa guda biyar suna miqa sakon ta'aziyarsu ga iyalan gidan Marigayi ALHAJI ABUBAKAR BAGUDU BIDDA mai kebbi pharmacy Allah ubangiji ya jikansa da rahma ameen, Allah yasa mutuwa ta zama Hutu a gare shi ameen

Sing✍🏽
Shugaban watsa labarai na kwamiti Abuzaidu Muhammad gari

11/02/2020

*LABARAI A TAKAI CE*
_amateur soccer committee B/kebbi,kebbi state_

*kwamiti tasaka qa'idodi musanyan yan wasa duk Dan wasan da zai chanza sheqa daga kulub din sa zuwa wani kulub (Transfer) zai ciki siffa (form) a gaban kwamiti*

*haka kuma duk siffa (form) da aka sama hannu ba gaban kwamiti ba wannan siffa (form) bazayyi aiki ba kuma kwamiti bazata mai da maka da kudin ba sai kakoma sayen wani kuma Dan wasa ya cika agaban ta*

*masu kafofin watsa labarai na nan zasu dauki Dan wasa photo riqe da rigar kulub din da zaije kuma zai tashi tsaye ya daga siffa (form) din da yasanya ma hannu dauke shi photo za'a tura ta yana gizo*

*musanyan yan wasa zatayi kwana hudu daga ranar juma'a zuwa littinin*

*Juma'a 8 na dare zuwa 10 na dare*
*Assabar 8 na safe zuwa 10 na dare*
*Lahadi 8 na safe zuwa 10 na dare*
*Littinin 8 na safe zuwa 10 na safe*

*kwamiti amateur zata sanya dokar sayar da division a cikin gyaran fuskar dokikin ta na bana*

*shugaban amateur ya ba masu horas da yan wasa dasu so junan su kuma su hada Kansu wuri daya wannan magana ta biyo baya ne a lokacin da masu horas da yan wasa s**a tayar da hatsaniya a offishin amateur*

*Kwamiti amateur tasamu sababin kulub biyar*

*ARFAT UNITED*
*M. ARDO UNITED*
*GOLDEN STARS*
*JEDO INTERNATIONAL F.C*
*ZAKARU BOYS*

*Haka Ku ma NEW STARS ta chanza suna zuwa FAGACHIN YAURI F.C*

*Daga*
*_Shugaban watsa labarai na kwamiti_*
_ABUZAIDU MUHAMMAD GARI_

*10th February,2020*

*A jiya ne Dr. Mohammed Sanusi ya bude Discovery Talent Academy a barikin soji dake nan  birnin kebbi, idan ya bayyan ji...
28/12/2019

*A jiya ne Dr. Mohammed Sanusi ya bude Discovery Talent Academy a barikin soji dake nan birnin kebbi, idan ya bayyan jindadi sa ga wadan da s**a assasa wannan Academy*

*haka kuma ya jinjina ma Shugaban kwamitin shirya gasar kwallo ta amateur ALHAJI HAMZA MUHMUDA MAI-GISHIRI (VANDASA) akan kawo wannan babban ci gaba a jihar kebbi dama qasa baki daya*

*Mai girma Gwanna jahar kebbi SEN. ATIKU BAGUDU ya nuna jindadin sa ga wannan Academy inda ya babaina cewa wannan ba qaramin cigaba bane a wannan jaha*

*kuma idan yan wasar wannan Academy s**ayi da gaske za'a fara fiddasu a qasashen qetare*

*haka kuma yana godiya tare da sa albarkar sa ga ALHAJI HAMZA MUHMUDA MAI-GISHIRI (VANDASA) da kuma magoya bayan sa*

Daga
Shugaban watsa labarai
Na amateur

ABUZAIDU MUHAMMAD GARI

Kwamiti tayima AJALA FC tara naira 5,000 sakamakon shigowa cikin fili da s**ayi lokacin da ake wasa  kuma bazasuyi wasab...
10/12/2019

Kwamiti tayima AJALA FC tara naira 5,000 sakamakon shigowa cikin fili da s**ayi lokacin da ake wasa kuma bazasuyi wasaba sai sun biya. Kuma yazama darasi ga sauran clubs daga kwamiti

30/11/2019

Shugaban kwamiti amateur ALHAJI HAMZA muhmuda mai-gishiri vandasa alokacin da yake gaisawa da yanwasa

REAL FLASH F.C REAL FLASH tayi bukin murnar cin babban kofin lahiyar Amateur (league) na daren yau Bayan shafe shekarru ...
24/11/2019

REAL FLASH F.C REAL FLASH tayi bukin murnar cin babban kofin lahiyar Amateur (league) na daren yau Bayan shafe shekarru goma a kwamiti amateur basu ci babban kofin lahiyar Amateur ba

Address

Kebbi
Birnin-Kebbi

Telephone

+2348035132115

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amateur Soccer Committee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category