Shiek Ahmad tijjani Yusuf guruntum

Shiek Ahmad tijjani Yusuf guruntum Islam

Assalamu Alaikum warahmatullah Mutan Abuja
25/10/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Mutan Abuja

Assalamu Alaikum warahmatullah Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Za...
22/10/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai Cigaba da Tafsirin da yake Gabatar wa a Masjidud Da'awah dake nan cikin Garin Bauchi.

Wanda Ya Gani Ya Isar wa wanda bai gani ba.

01/10/2025

"Malam idan ka yi mafarki ka ga raƙumi, raƙumi ka gani"
😆😆😆

Sheikh Tijjani Guruntum

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH Muna farin cikin gayyatar Al'ummar Musulmi, (Maza da Mata) zuwa wajen muhadara ta Musamma...
30/09/2025

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH

Muna farin cikin gayyatar Al'ummar Musulmi, (Maza da Mata) zuwa wajen muhadara ta Musamman da za'a gabatar kamar haka:

🗓️ Gobe Laraba 01/Oct/ 2025
⏰ Bayan Sallan Magriba
💎 Majidud Da'awah Bauchi.
🎙️Maudu'i: TRIUMPH

Mai Gabatarwa: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)

Allah ya bada ikon halarta, idan ka ga sanarwar ka tayamu yaɗawa.

Assalamu Alaikum warahmatullah Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Za...
24/09/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai Cigaba da Tafsirin da yake Gabatar wa a Masjidud Da'awah dake nan cikin Garin Bauchi.

⏰ Tsakanin Magrib da Isha

Wanda Ya Gani Ya Isar wa wanda bai gani ba.

Assalamu Alaikum warahmatullah Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Litinin Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Z...
22/09/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Litinin Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai Cigaba da karatu a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin Garin Bauchi.

Wanda Ya Gani Ya Isar wa wanda bai gani ba.

Assalamu Alaikum warahmatullah Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Za...
27/08/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Laraba Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai cigaba da Tafsirin mako mako da yake gabatarwa a Masjidud Da'awah dake nan cikin Garin Bauchi.

Wanda Ya Gani Ya Isar wa wanda bai gani ba.

Assalamu Alaikum warahmatullahMuna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai Gabata...
11/08/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Muna sanar da Ƴan'uwa cewa In sha Allahu Yau Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum Zai Gabatar da Karatu a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin Garin Bauchi.

Wanda Ya Gani Ya Isar wa wanda bai gani ba.

27/07/2025

Manzon Allah (SAW) ya ce duk mai imani da Allah da ranar lahira, kada ya cutar da makwabtansa, kuma ya fadi alheri ko ya yi shiru.

𝗜𝗗𝗔𝗡  𝗙𝗜𝗟𝗠  𝗭𝗔𝗞𝗜  𝗬𝗜“Kafin ki tafi harkan Film, akwai Waɗanda tun shekara talatin, arba'in a Nigeria yan Film ne, Suna D...
16/07/2025

𝗜𝗗𝗔𝗡 𝗙𝗜𝗟𝗠 𝗭𝗔𝗞𝗜 𝗬𝗜

“Kafin ki tafi harkan Film, akwai Waɗanda tun shekara talatin, arba'in a Nigeria yan Film ne, Suna Dirama ana kuma kalla Maza da Mata, yanzu ki je ki binciki tarihin su, Ina wane? Yaya ya kare? Ina wane? yaya ya kare? Ina wane? Yaya ya kare? Ki je ki Bincika”

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Hafizahullah

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shiek Ahmad tijjani Yusuf guruntum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share