Labaran wasanni by musty

Labaran wasanni by musty Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Labaran wasanni by musty, Sport & recreation, AZARE, Azare.

01/04/2025
01/11/2023

"Jiragen yakin Isra'ila sun yi luguden wuta a gidaje da dama da ke tsakiyar sansanin, Jabalia lamarin da ya kai ga mutuwar akalla mutum 400, galibinsu kananan yara," kamar yadda kamfanin dillancin labarai na Falasdinawa WAFA ya rawaito.

News

Man Utd na kokarin daidaitawa da Wan-Bissaka, Ansu Fati ya ja hankalin ƙungiyoyin Saudiyyawa.Tattaunawa tsakanin Manches...
01/11/2023

Man Utd na kokarin daidaitawa da Wan-Bissaka, Ansu Fati ya ja hankalin ƙungiyoyin Saudiyya
wa.Tattaunawa tsakanin Manchester United da ɗan wasanta na baya Aaron Wan-Bissaka a kan sabon yarjejeniya ya tsaya. United a yanzu za ta yi kokarin tsawaita kwantiragin watanni 12 kan ɗan wasan mai shekara 25.(Daily Mail)

Manchester United na duba yiwuwar saye ɗan wasan Chelsea Trevoh Chalobah, an shaidawa ɗan wasan mai shekara 24 cewa baya cikin tsarin Mauricio Pochettino. (Teamtalk)

Brentford a shirya take ta sayar da Ivan Toney, mai shekara 27, a watan Janairu kuma ta sanya kudi fam miliyan 80 akan dan wasan na Ingila. (Evening Standard)

Liverpool na bibbiyar ɗan wasan Ajax, Devyne Rensch, mai shekara 20, amma kuma za ta iya fuskantar kalubale a wajen Arsenal. (Football Insider)

Address

AZARE
Azare

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labaran wasanni by musty posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share