30/07/2026
Ko yaya sunan dan wasa ya gifta ta kusa da Perez, sai dai kaji done✅
Su kuma Barcelona talauci kamar a Film irin afto yaje neman aure gidan boss baida ko sisi. Ƙarshe sai dai kaga ana ƙoƙarin guduwa da yarinyar aje ai aure.
Haka suke neman yi da Alvarez. Jiya da asuba s**a zuga shi wai ya dauko jakarsu su gudu, ashe AtletiCo suna da CCTV
Allah ka rabamu da talauci.
Carlos Espi, dogon striker mai iya cin ƙwallo,Barka da zuwa Madrid.