Fabrizio Dankano

Fabrizio Dankano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fabrizio Dankano, Sports, Fct Abuja, Abuja.

Ederson ya bayar da taimako a gasar Premier League ta bana fiye da waɗannan taurarin ƴan wasan 🤯Mai tsaron ragar na Man ...
13/04/2025

Ederson ya bayar da taimako a gasar Premier League ta bana fiye da waɗannan taurarin ƴan wasan 🤯

Mai tsaron ragar na Man City gani yake kamar ba gola bane shi! 😅 🅰️

• Fabrizio Dankano

12/04/2025
Mafi yawan bayar da gudunmawar ƙwallaye ga Manchester United a wannan kakar.Tabbas Bruno ya zo ƙwallon ƙafa ne don ya ba...
12/04/2025

Mafi yawan bayar da gudunmawar ƙwallaye ga Manchester United a wannan kakar.

Tabbas Bruno ya zo ƙwallon ƙafa ne don ya bautawa Red Devils!!!

• Fabrizio Dankano

Mun tambayi AI kan ta yi mana hasashen ƙungiyoyi 🔟 na gaba da zasu lashe gasar FIFA Club World Cup!!Wannan shine sakamak...
12/04/2025

Mun tambayi AI kan ta yi mana hasashen ƙungiyoyi 🔟 na gaba da zasu lashe gasar FIFA Club World Cup!!

Wannan shine sakamakon da mu samu!👀

• Fabrizio Dankano

Da ɗumi-ɗumi: Inter Milan ta gana da wakilan Jonathan David bayan wasan hamayyarsu a Coppa Italia. Tuni ƙungiyar ta yiwa...
11/04/2025

Da ɗumi-ɗumi: Inter Milan ta gana da wakilan Jonathan David bayan wasan hamayyarsu a Coppa Italia. Tuni ƙungiyar ta yiwa ɗan wasan tayin kwantaragin shekaru biyar da kuɗi €5m duk shekara.

Ƙungiyar ta shirya ɗaukar ɗan wasan gaban na Canada da zarar lokaci ya yi.

• Fabrizio Dankano

🚨 LABARI: Mohammed Salah ya sanya hannu a sabon kwantiragin shekara 2 da Liverpool ✍🏻✍🏻Fabrizio Dankano ya tabbatar da M...
11/04/2025

🚨 LABARI: Mohammed Salah ya sanya hannu a sabon kwantiragin shekara 2 da Liverpool ✍🏻✍🏻

Fabrizio Dankano ya tabbatar da Mohammed Salah zaisake zaman shekaru biyu a Anfield har 2027.

Matic tare da ma.aikatan man united bayan gama wasa
11/04/2025

Matic tare da ma.aikatan man united bayan gama wasa

Ka yarda da wannan line up din kuwa?
11/04/2025

Ka yarda da wannan line up din kuwa?

Modric yayi wasansa na farko a filin Emirates kwanaki 34 kafin a haifi lewis_skelly 😯😯😯
09/04/2025

Modric yayi wasansa na farko a filin Emirates kwanaki 34 kafin a haifi lewis_skelly 😯😯😯

Myles Lewis-Skelly a karawarsu da Real Madrid:Minti 90 Ba a zura masa ƙwallo ba1Taimako 1 Fasin mai sarƙaƙiya 2 Tarewa m...
09/04/2025

Myles Lewis-Skelly a karawarsu da Real Madrid:

Minti 90
Ba a zura masa ƙwallo ba1
Taimako 1
Fasin mai sarƙaƙiya 2
Tarewa mai kyau 3
Fasin mai kyau 95%
Lashe ƙwallo 100%

Declan Rice shine ɗan wasa na farko a tarihi da ya taɓa cin bugun tazara guda biyu kai tsaye a matakin kifa ɗaya ƙwale a...
09/04/2025

Declan Rice shine ɗan wasa na farko a tarihi da ya taɓa cin bugun tazara guda biyu kai tsaye a matakin kifa ɗaya ƙwale a gasar zakarun nahiyar Turai.

Hala madridWahala madrid 😂😂😂
09/04/2025

Hala madrid
Wahala madrid 😂😂😂

Address

Fct Abuja
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fabrizio Dankano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category