08/09/2023
Allah sarki mulkin k**a karya saimulkin farar hula shugaba kace acemato k**ar gaske Ammafa yanwawane zasuyi kasafi danmafi yawa Yana hannun mala'u malan inasan mulkin soja danba'a mulkin k**akarya agidan soja idankai gangancin mulkin k**a karya hahhhhh wallahi karyarkana karewa idan'akaceyi kobakaso sekayi idankuma kayi wawato Kaine hakanan dansoja zeyi wawarkane Kuma Allah shine mafi kariya gakowa gakomai dadamkar wandayayi wawar abinda banashiba inasojan kasarmu kutayamu Kare dukiyar kasarmu gayan wawa dan inganta kasarmu batare da lalata Mana kasa dayin wawaba Dan Wawa wawancine zakaci da hakkin jama'a Kuma Allah bazai barkaba saika kawo koda'a inda bakada shine koka yarda kobaka yardaba Allah kagyara Mana yanwawar kasarmu sufahimci gaskiya ba'atafiya lahira da abinda akayi Wawa nadukiya Allah ka inganta Mana kasarmuta gado Nigeria da shuwagabanni nagari Wala civilian Wala mekaki bima'ana soja........