16/04/2023
Assalamalekoum yan uwa musilmai, KU KARANTA HAR KARCHE TEXT,ADOMIN FAHINTAR MI YA KUMSA,
Da fatan kun huni lafiya, kun sha ruwa lafiya, ya ibada? Muna fatan ALLAH madaukaki, me kowa, me komi ya karfa muna ibadodin mu Amin.
Ina tuna ce wa a rayuwata naga abubuwa naban al-ajabi, kuma nasan kuma kun gani daidai golgodo, k**a tun daga Alkour'ani mai girma kai kasan ko ganin sa kayi cikakke tuf yuz'i sattin da gani kasan abun al-ajabi ne agaban ka.
Ka in doke muku lokaci zanzo kai tsaye ga muganar da ta kawoni afilin nan jama'a (KUTUBA ga ALLAH!),(KUY IMANI ga ALLAH!), (KUYARDA da FIYAYYE HALITTA SHUGABAN Mu MOUHADOU RASOULULLAH ) koma ka amince ka yarda da tunatarwa se ALLAH yakara muna imani, ALLAH ceci imanin mu amine
Ku tuna da ramadan zai tafi abun k**ar almara,mun jira shi tsahon lokaci gachi a kankanin lokaci zai tafi, chin dan uwa kayi chi duka?ya huce ka da saora? Kai dai kasan cewa dukkanin me ray mutuwa zaiyi, ka tuna cewa wanan wata na ibadar ALLAH ne da kuma kanka. mu roki ALLAH ya muna gafara mu da iyayan mu da saoran yan uwa musilmai, ALLAH ya Tsirantan da imanin mu douniya da lahira, ALLAH Tsiranta da mu da ga chiga HUTTAN JAHANAMA amin.
Bayan ka gama karantawa,ina fatan za kayi salatin ANNABI MOUHADOU RASOULULLAH (S A W) guda (11).
KU YAWAITA SALATIN ANNABI DAI DAI GOLGODO kafin karchan RAMADAN za ku SAMU RAHAMAR ALLAH MAI YAWA BI'IZINILAH
ASSLM.....