15/12/2023
Real Madrid zata nemi bude tattaunawa da Kylian Mbappé a watan Janairu, saidai idan aka Gaza cimma matsaya kungiyar zata koma domin maida hankali akan Erling Haaland.(Diario Sport)
Transfer News Hausa