27/01/2026
[SANARWA DA HAƘURI 📢🙏]
Assalamu alaikum masoya. Muna ba ku haƙuri kan Giveaway ɗin wasan Pillars da Katsina da aka ɗaga.
Muna ba ku haƙuri kan Giveaway ɗinmu na baya. Kamar yadda kuka sani, an ɗaga ranar wasan ne daga sama, wanda hakan ya sa ba mu ƙarasa gasar ba.
Don haka, zan sake sa rana sabon Giveaway nan ba da jimawa ba domin mu faranta muku rai.❤️⚽
Kano pillars new Fabrizio Romano Cristiano Ronaldo