Viva Barca Hausa Version

Viva Barca Hausa Version Viva Barca Hausa Version shafin masoya ne na FC Barcelona wanda ba na hukuma ba, an kirkire shi ne daga masoya Culés domin masoya Culés.

Yana kawo sabbin labarai game da kungiyar.

04/14/2026

Har zuwa Bushin Karshe.
Bazamu Saduda Ba

Hutun rabin lokaci Barcelona 1-1 Athletico Madrid ⚽️Rapinha
12/02/2025

Hutun rabin lokaci
Barcelona 1-1 Athletico Madrid
⚽️Rapinha

12/02/2025

Lewandowski yatura kwallo zuwa Poland 😹😹

11 na farko a wasan barca da Athletico madrid
12/02/2025

11 na farko a wasan barca da Athletico madrid

Sakamakon Wassani biyar nakarshe kamin da Barca ta buga kamin haduwar Su da Athletico madarid yau a filin wasa na camp n...
12/02/2025

Sakamakon Wassani biyar nakarshe kamin da Barca ta buga kamin haduwar Su da Athletico madarid yau a filin wasa na camp nou.

Hutun rabin lokaci: Celta 2-3 FC Barcelona
11/09/2025

Hutun rabin lokaci: Celta 2-3 FC Barcelona

Lamba tara yadawo🥰🥰🥰1-2 celta vs barca
11/09/2025

Lamba tara yadawo🥰🥰🥰
1-2 celta vs barca

15' Celta 1-1 FC Barcelona
11/09/2025

15' Celta 1-1 FC Barcelona

Spotify cam nou
11/08/2025

Spotify cam nou

🔥 Lamine da Fermín 🔥
11/08/2025

🔥 Lamine da Fermín 🔥

Wasan Finalissima tsakanin Spain da Argentina za a buga a filin wasa na Lusail a Doha a ranar 27 ga Maris, 2026. [MARCA]...
11/08/2025

Wasan Finalissima tsakanin Spain da Argentina za a buga a filin wasa na Lusail a Doha a ranar 27 ga Maris, 2026. [MARCA] 🇪🇸🏆🇦🇷🇶🇦

Address

18296 Spyglass RdHidden Valley Lake, C
Hidden Valley Lake, CA

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Viva Barca Hausa Version posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share