Zuma West Apc Youth Vanguard Tafa

Zuma West Apc Youth Vanguard Tafa Wannan shafi mun bude ne da Zumar ba da gunmuwa da kara gina Jam'iyyar APC a wannan word din namu ma

Ado@2023 Succeed in sha Allah
11/06/2022

Ado@2023 Succeed in sha Allah

Alhamdulilah
02/05/2022

Alhamdulilah

Ado Ikon Allah ka chan-chi yabo abisa gaskiyar ka da rikon amana Allah yakara Jagora Amin
17/01/2018

Ado Ikon Allah ka chan-chi yabo abisa gaskiyar ka da rikon amana Allah yakara Jagora Amin

Shugaban karamar hukumar Tafa LGA Hon Ado Ikon Allah shi ne Wanda yakarbi wannan baban kamu da Zuma West Word da Kuma Uw...
16/01/2018

Shugaban karamar hukumar Tafa LGA Hon Ado Ikon Allah shi ne Wanda yakarbi wannan baban kamu da Zuma West Word da Kuma Uwa bada mama APC da wasu Jigaga PDP da s**a chanja sheka zuwa Jam'iyyar adalci ta APC. A jabin sa Hon Ado Ikon Allah yaba da wannan shigar da s**ayi ya Kuma yi musu fatan alkairi ya Kuma roki Allah yasa zuwan su yazama haske ga APC

Address

Gauraka
Zuba
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zuma West Apc Youth Vanguard Tafa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Zuma West Apc Youth Vanguard Tafa:

Share

Category