Mabwas Old Student Association Zaria

Mabwas Old Student Association Zaria MUASSASATU AHLIL BAITI WASSAHABA ZARIA KADUNA STATE
Karkashin jagorancin
Sheikh Muhammad kabir A/wahab

23/05/2026
SANARWA!  SANARWA!!  SANARWA!!! Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai.Muna farin cikin sanar da โ€˜yan uwa, abokai da dauk...
23/04/2026

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Kai.

Muna farin cikin sanar da โ€˜yan uwa, abokai da daukacin alโ€™umma cewa za a gudanar da daurin auren malaminmu kuma abokinmu:

Mal. Mas'ud Mukhtar Adam

Za a gudanar da wannan daurin aure kamar haka:
๐Ÿ“… Rana: Asabar {25/04/2026}
โฐ Lokaci: 01:30pm
๐Ÿ“ Wuri: Sabon Garin Yankara Kofar Gidan Alh. Musa Dogo
Muna rokon Allah Ya sanya alkhairi a cikin wannan aure, Ya ba su zaman lafiya, soyayya da fahimtar juna, Ya kuma albarkaci zuriyarsu.

Addu'anku tanada matukar muhimmanci Agaremu ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ

Sanarwa daga daukacin dukkanin dalibai da malamai na makarantan MU'ASSASATU AHLIL BAITI WASSAHABAH ZARIA

๐Ÿ–Š๏ธ ALIYU ASHAFA HARUNA (ABBA)
23/04/2026

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIOUN. Tabbas muna cikin alhini marar misaltuwa akan rasuwan wannan jajirtaccen bawan Allah...
31/08/2025

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIOUN.

Tabbas muna cikin alhini marar misaltuwa akan rasuwan wannan jajirtaccen bawan Allah. Hakika Ka sadaukar dawani kaso mafi yawa acikin rayuwarka wajen harkar koyo dakuma karantarwa.
Tarihin makarantanmu baxae ta6a mantawa da sadaukarwanka ba (Mal. Alhaji) .
Mutumin kirki ma'abocin barkwanci da sanya nishadi, hakika katafi kabarmu da tabon da bazamu iya warkarwa ba.
Muna masu fatan alkhairi agareka dakuma fatan ubangiji Allah ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa ya kar6i shahadarsa yakuma bama iyaye da yan'uwa hakurin rashinsa.

ุงู„ู„ู‡ู… ุงุบูุฑ ู„ู‡ ูˆุงุฑุญู…ู‡ ูˆุงุณูƒู†ู‡ ุงู„ูุฑุฏูˆุณ ุงู„ุฃุนู„ู‰ ูˆุฃุจุฏู„ู‡ ุฏุงุฑุง ุฎูŠุฑุง ู…ู† ุฏุงุฑู‡ ูˆุงุฌุนู„ ู‚ุจุฑู‡ ุฑูˆุถุฉ ู…ู† ุฑูŠุงุถ ุงู„ุฌู†ุฉ .. ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿฅฒ๐Ÿ˜ญ

_*"Teach your child the Qurโ€™an, and the Qurโ€™an will teach him everything."*_๐•„๐•ฆ'๐•’๐•ค๐•ค๐•’๐•ค๐•’๐•ฅ๐•ฆ ๐”ธ๐•™๐•๐•š๐• ๐”น๐•’๐•š๐•ฅ๐•š ๐•Ž๐•’๐•ค๐•ค๐•’๐•™๐•’๐•“๐•’
06/08/2025

_*"Teach your child the Qurโ€™an, and the Qurโ€™an will teach him everything."*_

๐•„๐•ฆ'๐•’๐•ค๐•ค๐•’๐•ค๐•’๐•ฅ๐•ฆ ๐”ธ๐•™๐•๐•š๐• ๐”น๐•’๐•š๐•ฅ๐•š ๐•Ž๐•’๐•ค๐•ค๐•’๐•™๐•’๐•“๐•’

ุชูˆุฒูŠุน ุงู„ู…ู†ุงุตุจ ููŠ ู…ุคุณุณุชู†ุงุจุญู…ุฏ ุงู„ู„ู‡ ูˆุชูˆููŠู‚ู‡ุŒ ุชู… ุงู„ูŠูˆู… ุชูˆุฒูŠุน ุงู„ู…ู†ุงุตุจ ุนู„ู‰ ุงู„ุทู„ุจุฉ ููŠ ู…ุคุณุณุฉ ุฃู‡ู„ ุงู„ุจูŠุช ูˆุงู„ุตุญุงุจุฉุŒ ุญูŠุซ ุชู… ุชุนูŠูŠู† ุง...
21/07/2025

ุชูˆุฒูŠุน ุงู„ู…ู†ุงุตุจ ููŠ ู…ุคุณุณุชู†ุง
ุจุญู…ุฏ ุงู„ู„ู‡ ูˆุชูˆููŠู‚ู‡ุŒ ุชู… ุงู„ูŠูˆู… ุชูˆุฒูŠุน ุงู„ู…ู†ุงุตุจ ุนู„ู‰ ุงู„ุทู„ุจุฉ ููŠ ู…ุคุณุณุฉ ุฃู‡ู„ ุงู„ุจูŠุช ูˆุงู„ุตุญุงุจุฉุŒ ุญูŠุซ ุชู… ุชุนูŠูŠู† ุงู„ู…ุฑุงู‚ุจูŠู† (Monitors) ูˆุงู„ู‚ูŠุงุฏุงุช ุงู„ุทู„ุงุจูŠุฉ (Prefects) ูˆูู‚ุงู‹ ู„ู„ูƒูุงุกุฉ ูˆุงู„ุงู†ุถุจุงุท.
ู†ุณุฃู„ ุงู„ู„ู‡ ุฃู† ูŠูˆูู‚ู‡ู… ูˆูŠุฌุนู„ู‡ู… ู‚ุฏูˆุฉ ุญุณู†ุฉ ู„ุฅุฎูˆุงู†ู‡ู…
Mu'assasatu Ahlil Baiti Wassahaba

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mabwas Old Student Association Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share