Zazzau Sport News.

Zazzau Sport News. Labarin Wasannin ķwallon ķafa

Da DUMI-DUMI: ķungiyar kwallon kafa ta Super Learners, ta yi sabbin yan wasa guda shiga, bayan cin ma yarjejeniya da s**...
28/07/2026

Da DUMI-DUMI: ķungiyar kwallon kafa ta Super Learners, ta yi sabbin yan wasa guda shiga, bayan cin ma yarjejeniya da s**a yi a tsakanin ķungiyoyin da s**a taso. ķungiyar ta yi matuķar farin ciki ga sabbin yan wasa da s**a nuna Sha'awar ci gaba da fafata wasa a kungiyar ta su.

'Yan Wasan sun bayyana dalilan dawowar su ķungiyar ta super Leaners, da cewa, ķungiyace mai bawa matasa dama don nuna Bajintansu aduk wasanni da kuma mai da hankali akan kananun yan wasa . ganin hakane s**a ji Sha'awar fafata wasa a kungiyar har na wasu Lokuta.

kungiyar ta Super Learners, tana Atisaye ne a Filin Alhuda-huda College Zariya, kuma ta bayyana cewa a yanzu haka kofarta a bude yake ga duk wani dan wasa mai Sha'awar buga wasa a kungiyar , kofarta a buďe..

Kaduna State Football Coachers Association. ķungiya Mai suna a sama ta shirya taron karama juna sani na masu horaswa (Co...
27/07/2026

Kaduna State Football Coachers Association.

ķungiya Mai suna a sama ta shirya taron karama juna sani na masu horaswa (Coachers) Wanda zai gudana na kwanaki biyu ana gabatar da shi. Ana kira ga masu horaswa wanda suke zagayen shiyya ta ďaya (Zone one) da su maida hankali don ganin sun halarci Wajan Taron ..

Taron zai gudana ne a makarantar F.U.E.Z da ke Zariya, domin samun shiga cikin masu halarta za ka iya Tuntuban Lambar waya kamar haka.

08036985799.
07032557280.
07050526907.

Zone One Coachers Come Forward.

Zaria Ameteur Premier League. ķungiya Mai suna a sama , ta gama shirin fara League da za ta yi na farko , wanda ya ķunsh...
27/07/2026

Zaria Ameteur Premier League.

ķungiya Mai suna a sama , ta gama shirin fara League da za ta yi na farko , wanda ya ķunshi ķungiyoyi guda 6 zasu fafata a ķaro na faro .

Wasan zai fara ne a ranar juma'a, a Filin Alhuda-huda College Zariya kamar yadda s**a bayyana tin a farko.

Muna fatan a fara lafiya a kammala lafiya..

27/07/2026

Monday Tushen Aiki.
Wani Team za ka je Training yau.⚽️🏃‍♀️🏃‍♀️

Yan Diomandé ma ɗan wasan gefe ne. Shin zuwansa na nufin cewa Vinícius Júnior na dab da barin Real Madrid?Idan har Viníc...
26/07/2026

Yan Diomandé ma ɗan wasan gefe ne. Shin zuwansa na nufin cewa Vinícius Júnior na dab da barin Real Madrid?
Idan har Vinícius da ƙungiyar s**a kasa cimma matsaya kan albashinsa, me kuke ganin ya kamata Real Madrid ta yi?

Live From L.E.A Primary School Babban Dodo Zariya. Zaria New Youth Soccer Development Association. Zaria Peace and Unity...
26/07/2026

Live From L.E.A Primary School Babban Dodo Zariya.

Zaria New Youth Soccer Development Association. Zaria Peace and Unity Cup.

Hon Shuaibu Abdullahi Mai-Canter Cup Competition 32 Teams invitation Tournament 2026.

The Preparation for the Competition is ongoing..

Kaduna State Football Coachers Association (KSFCA) Zone One Grassroot Coaches 2days Seminar  2026.1st August 2nd August....
23/07/2026

Kaduna State Football Coachers Association (KSFCA) Zone One Grassroot Coaches 2days Seminar 2026.

1st August 2nd August.

For more information, call this Numbers.

08036985799.
07032557280.
07050526907.

Zone One Coachers Come Forward..

20/07/2026

Monday Tushen Aiki.
Wani fili zaka je Training. ⚽️🏃‍♀️🏃‍♀️

100%.Wanda yafi kowa iya buga Tsakiyar fili a yanzu.. ✔
20/07/2026

100%.

Wanda yafi kowa iya buga Tsakiyar fili a yanzu.. ✔

Tambaya Me kuke ganin yasa yan Wasan Barcelona su 8 S**a ware domin daukar Hoto na su na daban.
20/07/2026

Tambaya

Me kuke ganin yasa yan Wasan Barcelona su 8 S**a ware domin daukar Hoto na su na daban.

Address

343 Kwarbai B Zariya
Zaria
221030MUBARAK

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zazzau Sport News. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category