25/07/2026
A shekarar 2010: Messi bai lashe UEFA Champions League ko Kofin Duniya ba, amma an sauya ฦa'idar Ballon d'Or domin a fi la'akari da yawan ฦwallaye, aka ba shi kyautar.
A shekarar 2011: Ronaldo ya ci ฦwallaye fiye da Messi, amma aka ce kofuna ne s**a fi muhimmanci, don haka Messi ya sake lashe Ballon d'Or.
A shekarar 2012: Ronaldo ya lashe kofuna fiye da Messi, amma aka ba Messi kyautar saboda ya ci ฦwallaye 91 a cikin shekara guda.
A shekarar 2019: Van Dijk ya lashe Champions League, aka ba shi lambar gwarzon UEFA da kuma gwarzon Premier League, amma aka koma la'akari da yawan ฦwallaye, Messi ya lashe Ballon d'Or.
A shekarar 2021: Lewandowski ya ci ฦwallaye fiye da kowa, ya yi kakar wasa ta tarihi, kuma ya lashe kyautar The Best FIFA Men's Player, amma aka ba Messi Ballon d'Or saboda ya lashe Copa Amรฉrica.
A shekarar 2023: Haaland ya lashe kofuna biyar, ciki har da Premier League, Champions League, FA Cup, Club World Cup da UEFA Super Cup. Ya kuma lashe kyautar gwarzon UEFA, gwarzon Premier League da Golden Boot. Duk da haka, Ballon d'Or ta koma hannun Messi saboda lashe Kofin Duniya na 2022, alhali a 2010 an ce Kofin Duniya ba shi da tasiri. ๐
"Kyautar ta rasa amincinta."