26/05/2026
🚨 José Mourinho ya miƙa rahoto ga Real Madrid tare da bayyana irin ‘yan wasan da yake buƙata kafin sabuwar kakar wasa. 👀🤍
📋 Bukatun Mourinho sun haɗa da:
⚡ ‘Yan wasa biyu masu kai hari daga gefe (wingers)
🛡️ Ɗan wasa mai ƙarfi a tsakiyar baya
🎯 ‘Yan wasa biyu a tsakiya
🥅 Babban mai ƙirƙirar damar cin ƙwallaye/playmaker
🔥 Mourinho na son gina sabuwar Madrid mai ƙarfi da za ta dawo da cikakken tsoro a Turai.
💭 Waye kuke ganin ya dace da tsarin Mourinho a Bernabéu? 👇