Amanar Goronyo

Amanar Goronyo ALLHMDLLH ALA KULLI HALIN

10/04/2026

Gada/goronyo
ga
wambai

BREAKING NEWS💥💥MAI GIRMA Hon Ya'u Isah (Mai Alewa) Ya ƙaddamarda Bayarda Gudunmuwar Tallafin Abinci (Ramadan Package) Ga...
21/02/2026

BREAKING NEWS💥💥

MAI GIRMA
Hon Ya'u Isah (Mai Alewa) Ya ƙaddamarda Bayarda Gudunmuwar Tallafin Abinci (Ramadan Package) Ga Waƙillan Mazaɓu Goma Sha Daya (Ward11) Domin Hidimar Azumi Don Rage Raɗaɗin Lalurorin Yau Da Kullum

Alhamdulillah Cikin Ikon Allah Da Yardarsa Anyi (Programme) Lafiya Babu Zalumci Ko Ha'inci Da Nuna Sonka a Cikin Wannan (programme) Namu Gwargwado Duk Mai Haƙƙi Acikin Wannan Tallafi Ya Amfana

Muna Roƙon Allah SWT Ya ƙara Bamu Nasara Amin Ya Hayyu Ya Qayyum 🤲
21/02/2026

14/02/2026

Alhamdulillah
Godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki
Shekara da shekaru
Bama online
Amma yanzu mundawo

MAIGIRMA GWAMNA KATASHI TSAYE KASA IDO WALLAHI TALLAHI KANADA MAQIYA KUSANKA SUNANAN TARE DAKAI CIKIN JIKINKA !!! Magana...
29/01/2026

MAIGIRMA GWAMNA KATASHI TSAYE KASA IDO WALLAHI TALLAHI KANADA MAQIYA KUSANKA SUNANAN TARE DAKAI CIKIN JIKINKA !!!

Maganar Gaskiya Abubuwa Basu Tahiya Daidai In Munkace Muyi Shiru Bamu Fadi Ba Munci Amanar Kanmu Kuma Munci Amanar Alummmar Da Munka Tallatama Apc Har Sunka Zabe Ta 2023 Allah Yabba Amadun Alu Nasarar Zama Gwamnan Sokoto!!!

Maigirma Gwamna Kanada Labarin Wasu Commisioner's Inka Basu Girmama Yan Jam'iya Basu Sauraron Yan Jam'iya Basu Taimakon Yan Jam'iya Kullum Cikin Nunama Yan Jam'iya Sukai Ba'a Taimakesuba Ba'abasu Dama Ba Dondai Karya Don Karsu Taimaki Alummma

Akwai S~~As Wadanda Suma Hakanan Halinsu Yake Tareda Wasu Manya Masu Rikeda Mukaman Gwamnati Wallahi Sam Basu Kyautama Yan Jam'iya Kuma Suna Karyama Yan Jam'iya Jiki Maigirma Gwamna Katashi Tsaye Kasa Ido Dakai Kayi Garanbawul Munsani Munsheda Gwargwado Kana Kimantawa Kana Basu Dama Amma Dasuke Masu Huska 2 Kullum Cikin Kuka Suke Basu Nunama Asalin Yan Jam'iya Sunsamu B***e Su Taimakesu

To Hakan Kuskurene Babba Maigirma Gwamna Walahi Duk Wanda Kassan Ka Taimaka Ka Binciki Mutanensa Na Unguwarsa Da Rumfarsa Da Mazabarsa Da Local Government Insa Shin Yana Taimakonsu Zasu Baka Amsar Kwarai Sai Kayi Alkalanchi

Wallahi Duk Ba'ayi Saurin Gyara Wadanga Irin Matsaloliba Ana Iya Samun Matsala a Siyasar Dake Tafe Saboda Alummma Kansu Ya Waye Ba Tumakai Bane Sunsan Abinda Ake Cema Gwamnati Sunsan Abinda Gwamnatin Jahohi Kesamu Dagga Federal Government

Dalili Da Haka Azo A Natsu A Zauna A Duba A Gyara Inda Matsala Take Inda Ake Daidai Kuma Aci Gaba Da Bada Gudunmuwa Sosai Saboda Alummma Su Amfana Suci Moriyar Wahalar Da Sunkasha Wajen Neman Gwamnati

Allah Yasa Koken Alummma Yakai Inda Akeso Kuma Allah Yaba Shugabanninmu Ikon Gyarawa Bisaga Daidai Domin Alummma Suji Dadi Suyi Alfahari Da Gwamnatin Da Sunka Zapa Suyi Bugun Gaba Susan Cewa Basuyi Wahalar Banza Ba Wajen Yekuwar Neman Zabe

A Gyara Yau Don Amfanar Gobe Da Jibi 🙌

Masha Allah komi tsaf
20/11/2024

Masha Allah komi tsaf

19/11/2024

International
Language

Bangon gabas alh kabiru s fulani
01/05/2024

Bangon gabas alh kabiru s fulani

Address

Goronyo
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amanar Goronyo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share