Abba Bichi academy sokoto

Abba Bichi academy sokoto Foot Ball News
(1)

βš½πŸ’šπŸ€πŸ’šπŸ’ͺπŸ’šπŸ€πŸ’šπŸ’ͺπŸ’šπŸ€πŸ’šβš½AslmBayan Sallama Muna Mika Sakon Jinjina Ga Duk Wanda Ya Samu Damar Karbar Freind Request Na Wannan Shafi ...
20/05/2021

βš½πŸ’šπŸ€πŸ’šπŸ’ͺπŸ’šπŸ€πŸ’šπŸ’ͺπŸ’šπŸ€πŸ’šβš½
Aslm
Bayan Sallama Muna Mika Sakon Jinjina Ga Duk Wanda Ya Samu Damar Karbar Freind Request Na Wannan Shafi Mai Suna Abba Bichi Academy Sokoto.
Wanga Account Mun Buda Shine Badin Wata Manufa Ba Sai Dai Don Samun Cigaban Wannan Academy
Ta Hanyar Sanar Da Masiya Da Magoya Baya Yanda Lamurran Team Suke Tafiya Kamar.
Martches
Goal Score
League Table
Group Stage
Training
Da Sauransu Muna Fatan Zaku Goya Muna Baya Ta Hanyar Gyara Muna Kura Kurai Idan Mun Same A Wannan Kafa Ko Wannan Academy Da Shawarwari Don Kauda Duk Wasu Matsolali Fatan Allah Yasa Alheri Cikin Wanga Sabin Tsari Da Muka Fito Dashi A Wannan Academy
Wato Abba Bichi Foot Ball Academy Sokoto πŸ’šπŸ€πŸ’šπŸ’ͺ⚽🚢

Address

Sokoto South
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Bichi academy sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share