Fc Bunturawa academy sandamu

Fc Bunturawa academy sandamu Play hard win easy BUNTURAWA ACADEMY

Juma@ kareem
13/01/2023

Juma@ kareem

Alhmdllh 4 everything'sBunturawa academy
24/03/2022

Alhmdllh 4 everything's
Bunturawa academy

29/01/2022
28/07/2021
04/07/2020

full time match result
Bunturawa academy fc 4
Vs
Real betis daura fc 1
Scorer
1. Yusuf Dan dudu 1
2. Abdullahi lalaye 1
3. Auwal laftota. 1
4. Ali kaka. 1
Man of the match
1. Yusuf dandudu

23/06/2020

*Training notification*

Assalm alaikum.
Da fatan kowa Yana lfy, ina son yin amfani da wannan dama domin shaida Mana cewa, bayan tattaunawa da wasu daga cikin management, an yanke shawarar cewa za a dakata da training Don gujewa abinda kanje kan dawo sakamakon la'akari da akayi da sabuwar dokar da gwamnati ta saka game da kwallo. Zamu saurara na kwana daya zuwa biyu Don ganin yanda dokar zata dau salo.
Muna fatan za ayi hakuri da hakan Don gujewa matsala.
Thanks for your co-operation.

19/06/2020

GALA COMPETATION
TEAM A coach moh.d tajo.
1.Yau salisu rodi
2. usman sani manu
3. usman iro babba
4. shuibu iliyasu
batista
5. Abba xavi
6. yusuf dan dudu
7. s. shaba
8.usman u otoger
9.samaila senior

TEAM B coach Nasir manager.
1.yahaya wanyama
2.umar junior
3.musa moses
4.Aminu tayu
5.Auwal laftota
6.moh.d Daura
7.Abba gucho
8.yusuf school
9.sharif lalo
Team c coach ibrahim officer.
1.Hassan m ololo
2.ibrahim pato
3.sabiu yoh
4.Dini bala
5.Adamu boboh
6.umar dodo
7.shamsu verrati
8.Abdul lalaye
9.Ali kaka
Team d coach bb gida officer.
1.oluse
2.jaber jayy
3.bashar sogiji
4.Haruna yallow
5.salisu ulu
6.sani d-lado
7.Abubakar ficika
8.isuhu mako
9.Najib 04
Group A.B.C.D
Team AvsC
Team BvsD
Refree
kabir lawal m

Date 20- 6-2020 Saturday
Tame 08:30am
venue tama boys sdm

A madadin yan wasa,masu horaswa da magoya bayan wannan kungiyar kwallon kafa mai albarka wato BAFC.Muna masu mika sakon ...
17/06/2020

A madadin yan wasa,masu horaswa da magoya bayan wannan kungiyar kwallon kafa mai albarka wato BAFC.Muna masu mika sakon ta'aziyyarmu ga iyalan malama RAHI wato mahaifiya ga daya daga cikin yan wasan wannan kungiya DEENE SALE.Muna addua'ar Allah ya gafarta mata mu kuma idan tamu ta zo Allah ya bamu ikon cikawa da imani.
COMR.SANI HAMISU SANDAMU
SPOKE PERSON OF THE TEAM.

Fc Bunturawa academy sandamuNa farincikin gayyatar duk Wanda Allah y ba ikon xuwa wajen FINAL da zamu buga a assabar a f...
28/12/2019

Fc Bunturawa academy sandamu
Na farincikin gayyatar duk Wanda Allah y ba ikon xuwa wajen FINAL da zamu buga a assabar a filin tama sandamu da yan FC HASKA GURJIYA Allah y bada ikon zuwaaa

WE ARE THE CHAMPIONS UP UPBunturawa academy sandamu
23/09/2019

WE ARE THE CHAMPIONS UP UP
Bunturawa academy sandamu

we are the champions BUNTURAWA ACADEMY    SANDAMU
17/05/2019

we are the champions
BUNTURAWA ACADEMY
SANDAMU

Up up Bunturawa academy
21/11/2018

Up up
Bunturawa academy

Address

K Ruwa Pri Sch
Sandamu

Telephone

+2348069282809

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fc Bunturawa academy sandamu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fc Bunturawa academy sandamu:

Share

Category