27/04/2023
Kungiyar kwallon kafar Manchester City ta doke takwararta Arsenal da ci hudu da daya 1:4 a daren jiya Laraba.
Dan Kwallon gaban Man City Erling Haaland ya kare tarihin Mo Sallah na Liverpool bayan zura kwallo a ragar Arsenal dage Ingila a daren jiya.
Kungiyar kwallon kafar Tottenham Hotspur zasu kece raini da Manchester United a filin wasansu dake birnin London a daren yau da misalin karfe takwas da kwata 8:15am