Hon.auwal Ibrahim Sansani Youth Consultative Forum

Hon.auwal Ibrahim Sansani Youth Consultative Forum Is all about politics

You're all invited.🙏
29/04/2023

You're all invited.🙏

MATASA GA NAKU. Hon.Auwal Ibrahim Sansani.Ahar kullum Allah muke roko daya kawo mana  sauyi na  rayuwa Alhamdulillah .Al...
14/09/2017

MATASA GA NAKU.
Hon.Auwal Ibrahim Sansani.
Ahar kullum Allah muke roko daya kawo mana sauyi na rayuwa Alhamdulillah .Allah ya karbe addu'ar mu .
Daya samar mana da hajikin matashin nan .
Domin yabamu Gudun mawa tafanni dadama ba kamar halin da muke cikiba.Ayanxu na halin ko inkula ga cigaban matasa ayanxuba.Mun tura mota tabarmu da hayaki.AMMA WAI A AKULLUM ZAKAJI SUNA FADIN
Amma abin bahaka bane kansune kawai da yayansu da yan uwansu.
Bayan anbarmu babu tallafi aharkar ilmi,kasuwanci,Noma,aikinyi,lafiya.
Wai abin da s**a sabayi shine;
1-Bada dawa awatan azumi
Kosu dawar sukeci?
2-Biyan kudin Mota gamasu tafiya NEMAN KUDI.Wdda bai wuce dubu hudu ko biyuba
Kajifa ko shine aikin MAJALISSA?
3-Hanya hanya- tare da fan-fan fan sai ana gobe xabe.
Koshine aikin majalissa?
Muna kira ga matasan karamar hukumar miga.Damu tashi tsaye misan idda yake mana ciwo,dimin wallahi anbarmu abaya tafanni daban daban naci gabanmu.
Dawannan nake sake kira damu .AUWALIBRAHIMSANSANI.Goyan baya gami da bashi kuri'a ranar zabe domin wakiltar karamar hukumarmu amatsayin MIGA LOCAL GOVERNMENT.
MATASHI MUKE FATA 019.
COR-ORDINATOR CAMPAING .MIGA L.G : .ALLAH IDDA NUFI.

Address

Miga

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon.auwal Ibrahim Sansani Youth Consultative Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category