Rial Abdul Yasser page

Rial Abdul Yasser page Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Rial Abdul Yasser page, Sports, Onguwar magajiya jumar Galadima warawa local government, Mariri.

Ga fuskar da bata nufin kowa da sharri 😎
20/06/2026

Ga fuskar da bata nufin kowa da sharri 😎

28/03/2026

Sun tura 'ya'yan su karatu, sun nema musu aiki a CBN da NNPC, kai kuma DABBA🫏 sun ɗora ka a Gulf zuwa Abuja National Convention😒

I accepted 1 fan badge from Darul-islam Garo.
08/01/2026

I accepted 1 fan badge from Darul-islam Garo.

31/12/2025

Merry Christmas zuwa ga followers dina Christians.

*** maraya
16/12/2025

*** maraya

09/12/2025

Da yawan yan Najeriya ba su san ni'imar da Allah ya yi musu ba. Kullum cikin zagin kasar suke suna zaton ko'ina a duniya ya fita. Masu neman a yi juyin mulki ma sun fi bani mamaki saboda mafi yawa kifayen rijiya ne. Sai ka ji mutum yana cewa: "da soja ne a kasar nan da a sati daya an gama da yan ta'adda." Kai ka ji danyan kai irin na mazaunin teburin mai shayi.

Shekarar Assimi Goita hudu da juyin mulki a Mali. Amma yanzu haka maganar da nake muku yan ta'addan Al-Qaeda da aka fi sani da JNIM sun hana kasar sakat. A yan kwanakin nan sun kusan kwace babban birnin kasar na Bamako. Sun kewayeshi ba a shigar da man fetur har sai da litar mai ta haura $130 (sama da 180k), kuma sai ka kwana kana bin layi kafin ka samu.

Dan Najeriya bai san ni'imar da Allah ya yi masa ba har sai ta kufce masa ko kuma ya janyowa kansa bala'i sai ya zo yana cewa sharrin turawa ne. Mutanen da sojoji checkpoints kawai s**a dinga yi zamanin da BH take da karfi duk abin ya ishemu, amma wai ka ji mutumin da ya dinga tura mashin yana fargabar kar a kirashi waya a gaban soja ya sakashi tsallan kwado, wai shi ne zai dinga fatan juyin mulki saboda kawai ba ya son Tinubu!

Address

Onguwar Magajiya Jumar Galadima Warawa Local Government
Mariri
YASIRMUHD

Telephone

+2347031393093

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rial Abdul Yasser page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category