26/01/2026
Idan ba ku sani ba, to ku fara sani, domin Endrick ya fara karya tarihin Messi!!🔥
Tuni Endrick ya yi abun da Lionel Messi bai iya yi ba.😳
Duk da kasancewar ya buga wasanni biyu ne kacal a Lyon, ɗan wasan na Brazil tuni ya zura hat-trick ɗin sa na farko a Ligue 1 - wani abu da Lionel Messi ya kasa yi cikin wasanni 58 tare da PSG.🇧🇷
Komawar sa France tuni ta yi kamar ɗaya daga cikin shawara mafi kyawu da ɗan wasan mai shekaru 19- ya yanke a rayuwar sa ta ƙwallon ƙafa kawo yanzu.🥹
Labaran wasanni kai tsaye