Barcelona hausa fans

Barcelona hausa fans Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Barcelona hausa fans, Football Stadium, Maiduguri.

Luis Enrique: "Barcelona ce ta ba ni damar koci lokacin da ni ba kowa bane."❍ Fagen Wasanni
23/05/2026

Luis Enrique: "Barcelona ce ta ba ni damar koci lokacin da ni ba kowa bane."

❍ Fagen Wasanni

🚨✅ Neymar ya sanya rigar Fermín López domin nuna goyon baya gare shi bayan raunin da ya samu da kuma rasa buga World Cup...
23/05/2026

🚨✅ Neymar ya sanya rigar Fermín López domin nuna goyon baya gare shi bayan raunin da ya samu da kuma rasa buga World Cup. ❤️🥺

Wannan ba ƙaramin abu ne… amma yana nuna girman soyayya da haɗin kai a ƙwallo. 🌍💙❤️

Daga ɗaya tauraro zuwa wani tauraro. Neymar ya nuna cewa yana tare da Fermín a wannan lokaci mai wahala. 🙏✨

Fermín ya yi babban ƙoƙari duk kakar wasa, kuma babu shakka zai dawo da ƙarfi fiye da da. 🔥

Ƙwallo fa ba kawai wasa ba ne. Wani lokaci iyali ne. ❤️

A Hukumance: Jerin ƴan wasan farko Xi na Barcelona a wasan da za su fafata da Alaves da misalin ƙarfe 8:00pm.
13/05/2026

A Hukumance: Jerin ƴan wasan farko Xi na Barcelona a wasan da za su fafata da Alaves da misalin ƙarfe 8:00pm.

Barcelona ba ta taba lashe gasar La Liga a hukumance akan Real Madrid a El Clasico ba.Idan ta doke Real Madrid ko kuma s...
10/05/2026

Barcelona ba ta taba lashe gasar La Liga a hukumance akan Real Madrid a El Clasico ba.

Idan ta doke Real Madrid ko kuma s**a tashi Canjaras, zai zama karo na farko da kungiyar ta Barcelona ta lashe gasar akan Real Madrid a tarihi.

❍ Fagen Wasanni

🚨 Barcelona ta sanar da wakilin Álex Remiro aniyarta ta ta ɗaukar shi. 🔵🔴⏳ Har yanzu ba a tabbatar ba ko hakan zai faru ...
02/05/2026

🚨 Barcelona ta sanar da wakilin Álex Remiro aniyarta ta ta ɗaukar shi. 🔵🔴

⏳ Har yanzu ba a tabbatar ba ko hakan zai faru a bazarar shekara mai zuwa ko kuma a matsayin ɗan wasa kyauta a bazarar 2027.

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Barcelona hausa fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share