29/05/2026
SANARWA TA MUSAMMAN — LIFA ANNUAL COMPETITION 2026
⚠️ Hukumar shirya gasar LIFA Annual Competition 2026 na sanar da cewa an ɗage wasan tsakanin CARDIFF CITY 🆚 QPR da aka shirya gudanarwa yau.
🚫 An ɗage wasan ne saboda hayaniya da cunkoson da ake samu yayin gudanar da wasannin gargajiya na Festival na Fulani a lokacin Sallah, domin tabbatar da tsaro da kwanciyar hankali ga ‘yan wasa da magoya baya.
🙏 Muna roƙon dukkan masoya ƙwallon ƙafa da su kwantar da hankalinsu tare da ci gaba da baiwa gasar goyon baya.
📅 Za a sanar da sabon ranar wasan nan gaba kaɗan.
🏆 LIFA ANNUAL COMPETITION 2026
One League. One Goal. Champions Forever.