Ajaka mai Barca

Ajaka mai Barca Domin samun labarai na kwallon kafa ingantattu

🚨✅| BREAKING: Lamine Yamal ne musulmi na farko da zai jagoranci tawagar ƙasar Spain a World Cup! ☪️📿
25/05/2026

🚨✅| BREAKING: Lamine Yamal ne musulmi na farko da zai jagoranci tawagar ƙasar Spain a World Cup! ☪️📿

🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 England's squad for the 2026 World Cup. [The Athletic FC]
22/05/2026

🏴󠁧󠁢󠁥󠁮󠁧󠁿 England's squad for the 2026 World Cup. [The Athletic FC]

Sabon kocin Real Madrid kaka me zuwa Jose Mourinho 🙌🏾
18/05/2026

Sabon kocin Real Madrid kaka me zuwa Jose Mourinho 🙌🏾

18/05/2026

🚨🎙️ | Robert Lewandowski: “Ina yi wa kowa da kowa barka da dare, Sannan ina godiya da karamcin da kuka nuna min a yau. Rana ce mai wahala agareni sosai."

"Tun daga ranar farko, Na ji a raina cewa Barcelona kamar a gida nake. Ba zan taɓa manta yadda kuke rera sunana ba. Abin alfahari ne da na saka rigar wannan ƙungiyar.”

“Lokacin da na zo nan, Na san Barça babbar ƙungiya ce, Amma abin da na gani ya bani mamaki sosai. Abin alfahari ne da na buga wa wannan ƙungiyar wasa, Mun sha daɗi da lokuta masu kyau a cikin waɗannan shekaru huɗun.”

“Yau ce ranar bankwana ta da wannan filin wasan, Amma koyaushe zan riƙe Barça a zuciyata.”

“In har ka zama Culer, to kana nan a Culer har abada. Kullum zan adana Barça a zuciyata. Na gode kowa da kowa. Visca el Barça. Visca Catalunya.”

🚨🎙️ | Robert Lewandowski: “Ina yi wa kowa da kowa barka da dare, Sannan ina godiya da karamcin da kuka nuna min a yau. R...
18/05/2026

🚨🎙️ | Robert Lewandowski: “Ina yi wa kowa da kowa barka da dare, Sannan ina godiya da karamcin da kuka nuna min a yau. Rana ce mai wahala agareni sosai."

"Tun daga ranar farko, Na ji a raina cewa Barcelona kamar a gida nake. Ba zan taɓa manta yadda kuke rera sunana ba. Abin alfahari ne da na saka rigar wannan ƙungiyar.”

“Lokacin da na zo nan, Na san Barça babbar ƙungiya ce, Amma abin da na gani ya bani mamaki sosai. Abin alfahari ne da na buga wa wannan ƙungiyar wasa, Mun sha daɗi da lokuta masu kyau a cikin waɗannan shekaru huɗun.”

“Yau ce ranar bankwana ta da wannan filin wasan, Amma koyaushe zan riƙe Barça a zuciyata.”

“In har ka zama Culer, to kana nan a Culer har abada. Kullum zan adana Barça a zuciyata. Na gode kowa da kowa. Visca el Barça. Visca Catalunya.”

Shinnosuke Nakatani (Kyaftin din Gamba Osaka) bayan ya doke Cristiano Ronaldo a wasan karshe:"Na ci gaba da jin mutane s...
17/05/2026

Shinnosuke Nakatani (Kyaftin din Gamba Osaka) bayan ya doke Cristiano Ronaldo a wasan karshe:

"Na ci gaba da jin mutane suna cewa Cristiano Ronaldo ta ƙare masa, amma bayan buga wasa da shi a yau, zan iya tabbatar da cewa eh' na gamsu ta ƙare masa, ya gama."

"Bai ma iya sarrafa kwallon da kyau ba ko kuma ya yi gudu ya wuce masu tsaron bayan mu. Gaskiya abin bakin ciki ne ganin an wanke fitaccen dan wasan kwallon kafa kamar haka. Ina ganin yin ritaya ya kamata ya kasance a zuciyarsa kwarai da gaske.”

❍ Fagen Wasanni

📅 Mako mai zuwa zai cika da muhimman abubuwa a FC Barcelona:🏆 Ranar Litinin: Hansi Flick, Ronald Araújo da shugaban kulo...
16/05/2026

📅 Mako mai zuwa zai cika da muhimman abubuwa a FC Barcelona:

🏆 Ranar Litinin: Hansi Flick, Ronald Araújo da shugaban kulob ɗin Rafael Yuste za su kai kofin La Liga zuwa gidan tarihi domin a ajiye shi tare da sauran kofunan kulob ɗin.

📝 A wannan rana kuma ana sa ran Flick zai sanya hannu kan sabuwar kwantiragi har zuwa 2028 tare da zabin shekara ɗaya (optional year).

🍽️ Ranar Laraba: za a yi dinner na ƙarshen kakar wasa tare da dukkan ‘yan wasa, wakilan gudanarwa, kuma ana sa ran Joan Laporta zai halarci Taron. Za a yi hotuna da kofunan La Liga da Supercopa.

⚠️ Hakanan ana ganin wannan taron na iya zama na ƙarshe ga Robert Lewandowski da kulob ɗin.🥲

✅❗🇪🇸🚨👔 FC Barcelona na duba yiwuwar amfani da Eric García a matsayin right-back a kakar wasa mai zuwa.▪️ Shigarsa a wann...
16/05/2026

✅❗🇪🇸🚨👔 FC Barcelona na duba yiwuwar amfani da Eric García a matsayin right-back a kakar wasa mai zuwa.

▪️ Shigarsa a wannan matsayi a El Clásico ba da gangan ba ne. Hansi Flick ya so gwada shi musamman a wannan rawar domin tantance fahimtarsa ta dabara, yadda yake fito da ƙwallo daga baya da kuma ƙarfinsa a tsaro.

▪️ A cewar Diario Sport, wannan tunanin yana ƙara samun karɓuwa a cikin kulob ɗin saboda rashin daidaiton wasan Jules Koundé a wasu lokutan kakar, musamman a wasanni masu buƙatar ƙarfi a tsaro da cikakken maida hankali.

▪️ Bayan iya wasa a wurare daban-daban, Eric García yana da abubuwan da ma’aikatan horo ke so: basirar sanin matsayi, kyakkyawan passing na kusa da kuma fahimtar wasan sosai — abubuwa masu muhimmanci a tsarin wasan Flick.

▪️ Kocin ya yi imanin cewa ɗan wasan na Spain zai iya dacewa da gefen baya ba tare da rasa daidaiton tsaro ba, wanda yake da muhimmanci ga salon kai harin ƙungiyar.

▪️ Duk da cewa Koundé har yanzu muhimmin ɗan wasa ne a ƙungiyar, kulob ɗin yana son ƙara gasa a cikin tawaga tare da samun mafi daidaitar mafita a matsayin right-back 💪🏽🔵🔴🏆

Barcelona zallah ✍️

Wa ya fi cancantar fara wasa a El Clásico gobe, Gavi ne ko Frenkie de Jong? 👀👇
09/05/2026

Wa ya fi cancantar fara wasa a El Clásico gobe, Gavi ne ko Frenkie de Jong? 👀👇

Ga yadda damben kungiyar Real Madrid ya kasance wa kuke ganin zaiyi nasara Mu hadu a comment section 💪 #
08/05/2026

Ga yadda damben kungiyar Real Madrid ya kasance wa kuke ganin zaiyi nasara Mu hadu a comment section 💪 #

Address

Lere

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ajaka mai Barca posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category