29/05/2026
AREWA SPORTS FANS na taya alโummar Musulmi murna da zagayowar wannan babbar rana ta Sallah. Allah Ya maimaita mana cikin koshin lafiya, zaman lafiya da yalwar arziki.
Muna yi muku fatan alkhairi, farin ciki da nasara a rayuwa.
Allah Ya karษi ibadunmu baki ษaya. ๐คฒ
โฝ WASANNI SHAโAWA TA, NISHADI NAMU! โฝ