14/08/2026
🚨 Kylian Mbappé: 🗣️ “Dole ne muyi nasara Domin magoya Bayan Wannan Kungiyar Ta Real Madrid,
kuma ina ganin wannan shi ne shekarar da za mu lashe kofuna.
Na tabbata za mu dawo Cikin Ganuwar mu Mai Mamaki Kamar Yadda Akan Wannan Kungiyar.
Muna bukatar mu kasance cikin mayar da hankali Tareda Hadin Kai Dole a duk tsawon shekara.
Wannan shi ne lokacinmu Daya Dace muyi Abunda Yadace na ɗaukar mataki na gaba da lashe kofuna.
A gare ni, Komawa Real Madrid ya kasance mafarki ne koyaushe Agareni Lallai,
kuma yanzu mafarki ne kasancewa a nan. Na san irin sa’ar da nake da ita da kasancewa a nan.
Yanzu, dole ne muyi nasara.
Yana da matuƙar muhimmanci mu kasance da koci kamar José Mourinho a nan,
domin shi koci ne da ya san yadda ake lashe kofuna.
Ina matuƙar farin ciki da yadda ƙungiyar take, da kuma yadda sabbin ma’aikatan horo suke.
Ina farin ciki sosai da kowa a Valdebebas.
Yanzu muna aiki kuma muna shirye-shiryen sabon kakar wasa.”