11/06/2026
GIMZSOCA FOOTBALL CLUB KAZAURE
Muna yi wa dukkan ’yan wasa, masu horarwa, shugabanni da magoya bayan GIMZSOCA FC Kazaure fatan alkhairi da nasara a dukkan wasannin da ke gaba.
Allah Ya ba ku lafiya, ƙarfi, haɗin kai da kuma nasarori masu ɗorewa. Ku ci gaba da ɗaga tutar ƙwallon ƙafa da mutuncin Kazaure cikin kwarewa da jajircewa.
Muna tare da ku a ko da yaushe.
Allah Ya sa nasara ta kasance tare da GIMZSOCA FC Kazaure. 💙⚽