Usman sani doro

Usman sani doro Football content

๐Ÿšจ LABARI MAI DUMI: PSG a shirye take ta saurari tayin sayen Bradley Barcola a wannan bazarar, bayan tattaunawar sabunta ...
16/06/2026

๐Ÿšจ LABARI MAI DUMI: PSG a shirye take ta saurari tayin sayen Bradley Barcola a wannan bazarar, bayan tattaunawar sabunta kwantiraginsa ta tsaya cik, kamar yadda jaridar Lโ€™Equipe ta ruwaito. ๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท๐Ÿ’ฃ

๐Ÿšจ LABARI MAI DUMI: Marcus Rashford ya KOMA Manchester United YAU bayan waโ€™adin zaษ“in sayensa na Barcelona ya ฦ˜ARE ๐Ÿ”ด๐Ÿ”™Barc...
16/06/2026

๐Ÿšจ LABARI MAI DUMI: Marcus Rashford ya KOMA Manchester United YAU bayan waโ€™adin zaษ“in sayensa na Barcelona ya ฦ˜ARE ๐Ÿ”ด๐Ÿ”™

Barcelona tana da damar sayensa kan โ‚ฌ30m, amma kamar yadda aka zata ba ta yi amfani da wannan damar ba, don haka Rashford ya koma Manchester United ๐Ÿ‘‹๐Ÿฝ

Duk da haka, Barcelona har yanzu tana shaโ€™awar ci gaba da kasancewarsa a ฦ™ungiyar, amma ta hanyar aro (loan) kawai ๐Ÿ‘€

A raโ€™ayinku, me ya kamata Manchester United ta yi da Rashford: ta riฦ™e shi, ta sayar da shi, ko kuma ta sake ba shi aro? ๐Ÿด

Lamine Yamal? duk fa DA irin girmamawa da nake ba shi, gaskiya ba kai Matakin Cristiano Ronaldo ba." ๐Ÿ˜ณ Kuma babu wanda z...
15/06/2026

Lamine Yamal? duk fa DA irin girmamawa da nake ba shi, gaskiya ba kai Matakin Cristiano Ronaldo ba." ๐Ÿ˜ณ Kuma babu wanda zai mana 'remontada' Ko hattrik a Athletio Madrid Kamar Cristiano Ronaldo (juyar da sakamako) a nan gidanmu, wato filin wasa na Wanda Metropolitano ๐Ÿฅถ Kamar Cr7 inji KOKE.

โ€‹๐Ÿ‘‰ Kwatanta matashin ษ—an wasa mai tasowa kamar Lamine Yamal da tsohon gwani kuma babban gwarzo kamar Cristiano Ronaldo abu ne wanda bana gaggawa ba. Don yanzu ya fara tashe, yayin da Cristiano Ronaldo Shi kuma ya riga ya kafa tarihi a duniyar ฦ™wallon ฦ™afa da tarin bajinta, kofuna, da kuma juriya ta ban mamaki.

โ€‹๐Ÿ”ฅ Saฦ™on Koke a takaice shi ne: A bi mataki-mataki... sannan mafi mahimmanci, a girmama Duniyar kwallon kafa

โ€‹SHin yakamata Ake hada Lamine Yamal DA Cristiano Ronaldo kuwa?

๐Ÿšจ Ishowspeed ya tambayi Zlatan Ibrahimovic: "Me yasa ka fi nuna goyon baya ga Messi fiye da Ronaldo?"๐Ÿ—ฃ๏ธ Zlatan Ibrahimov...
15/06/2026

๐Ÿšจ Ishowspeed ya tambayi Zlatan Ibrahimovic: "Me yasa ka fi nuna goyon baya ga Messi fiye da Ronaldo?"

๐Ÿ—ฃ๏ธ Zlatan Ibrahimovic ya amsa: "Ba batun nuna son kai ba ne, batun girmamawa ne. Lokacin da mahaifiyata ke cikin mawuyacin hali, mutum na farko da ya kira ni shi ne Messi. Wannan kuma shi ne karo na farko da muka yi magana cikin shekaru biyar."

Here we go ๐Ÿ‘‰๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ช
14/06/2026

Here we go ๐Ÿ‘‰๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ช

Kafar wane dan wasa ne? ๐Ÿ‘€
14/06/2026

Kafar wane dan wasa ne? ๐Ÿ‘€

15/05/2026

Kylian mbappe says ๐Ÿ—ฃ๏ธ
Alvaro abaloa told me i am fourth of Real Madrid strikers
mbappe
Fabrizio Romano

Joรฃo Cancelo ya zama ษ—an wasa na farko a tarihi da ya lashe league title a ฦ™asashe huษ—u daga cikin manyan lig-lig 5 na T...
12/05/2026

Joรฃo Cancelo ya zama ษ—an wasa na farko a tarihi da ya lashe league title a ฦ™asashe huษ—u daga cikin manyan lig-lig 5 na Turai ๐Ÿคฏ๐Ÿ†

๐Ÿ†๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡น Juventus FC
๐Ÿ†๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ธ FC Barcelona
๐Ÿ†๐Ÿ‡ฉ๐Ÿ‡ช FC Bayern Munich
๐Ÿ†๐Ÿด๓ ง๓ ข๓ ฅ๓ ฎ๓ ง๓ ฟ Manchester City

12/05/2026
๐Ÿšจ ๐Ž๐…๐…๐ˆ๐‚๐ˆ๐€๐‹: Ousmane Dembรฉlรฉ wins Player of the Season in Ligue1 award, once again. โค๏ธ๐Ÿ’™โญ๏ธ๐…๐‘๐€๐๐‚๐„ ๐ƒ๐Ž๐Œ๐ˆ๐๐€๐“๐ˆ๐Ž๐ ๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท
12/05/2026

๐Ÿšจ ๐Ž๐…๐…๐ˆ๐‚๐ˆ๐€๐‹: Ousmane Dembรฉlรฉ wins Player of the Season in Ligue1 award, once again. โค๏ธ๐Ÿ’™โญ๏ธ

๐…๐‘๐€๐๐‚๐„ ๐ƒ๐Ž๐Œ๐ˆ๐๐€๐“๐ˆ๐Ž๐ ๐Ÿ‡ซ๐Ÿ‡ท

Address

Dorokafararewa
Katsina
820101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Usman sani doro posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share