30/08/2026
🚨🔵⚪️ HERE WE GO! Al Hilal ta kusa kammala cinikin Gabriel Martinelli daga Arsenal! 🇧🇷💣
🤝 Al Hilal na shirin ɗaukar Martinelli, kuma tuni ɗan wasan Brazil ya amince da komawa Saudi Arabia kwanaki da s**a gabata.
💰 Kuɗin cinikin zai haura €65M, yayin da Martinelli ya samu izinin tafiya Saudi Arabia domin kammala matakan ƙarshe.
🏥 Ana sa ran zai gudanar da gwajin lafiya kafin a kammala cinikin a hukumance.
🔥 Al Hilal kuma na da shirin ɗaukar **Ollie Watkins** tare da Martinelli.
💬 Daga 1️⃣ zuwa 🔟, wane maki za ku ba wannan cinikin?
📲 Ku ci gaba da bibiyar **Ragar Kwallo** domin samun sabbin labaran ƙwallo cikin Hausa. ⚽🔥