Ashidu Adamu

Ashidu Adamu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ashidu Adamu, Sport & recreation, Wudil, Kano.

Mohamed salah yacimma kwallaye⚽ hamsin 50 a champion league 💥💪
20/03/2026

Mohamed salah yacimma kwallaye⚽ hamsin 50 a champion league 💥💪

🔥 halftime Fc Barcelona 2:0 levente💪Bernal da dejong s**a samarwa da Barcelona kwallaye biyu⚽⚽da taimakon Gercia da canc...
22/02/2026

🔥 halftime Fc Barcelona 2:0 levente💪
Bernal da dejong s**a samarwa da Barcelona kwallaye biyu⚽⚽da taimakon Gercia da cancelo

🔥shadayan farko da fc Barcelona zata fafata da levente⚽ in anjima da misalin karfe 4:15 🕓 agogon Nigeria       Visca Bar...
22/02/2026

🔥shadayan farko da fc Barcelona zata fafata da levente⚽ in anjima da misalin karfe 4:15 🕓 agogon Nigeria
Visca Barca 💔💯✍

Fc Barcelona tadawo na tara table bayanta doke slavia Prague daci 2-4 up Barca 🔥💯
21/01/2026

Fc Barcelona tadawo na tara table bayanta doke slavia Prague daci 2-4 up Barca 🔥💯

🔥 Fc Barcelona ta doke Real Madrid daci 3-2 a wasan karshe na kofin Spanish super cup Wanda ake bugawa akasar saudiya du...
11/01/2026

🔥 Fc Barcelona ta doke Real Madrid daci 3-2 a wasan karshe na kofin Spanish super cup Wanda ake bugawa akasar saudiya duk shekara 💥✍

Fc Barcelona ta doke Espanyol  da 2-0 up Barca  up farmin lopez 💥🔥💪💯
03/01/2026

Fc Barcelona ta doke Espanyol da 2-0 up Barca up farmin lopez 💥🔥💪💯

23/12/2025

tahuna mugun engine

🔥Tafaro takare ⚡Eric Garcia zairanta6a hannu akan sabon kwantiragi a wannan watan da zai har sheraka 2030 up Barca 💥💪💯
03/12/2025

🔥Tafaro takare ⚡Eric Garcia zairanta6a hannu akan sabon kwantiragi a wannan watan da zai har sheraka 2030 up Barca 💥💪💯

🔥 wadannan sune hotunan daukar horon da fc Barcelona tayi kenan dan tunkarar wasanta nagobe da Atletico Madrid  up Barca...
01/12/2025

🔥 wadannan sune hotunan daukar horon da fc Barcelona tayi kenan dan tunkarar wasanta nagobe da Atletico Madrid up Barca 💪💥✍

🔥wasannin da fc Barcelona zata fafata a wannan watan da muka shiga na December 2025 Allah tabawa Barcelona nasara adukka...
01/12/2025

🔥wasannin da fc Barcelona zata fafata a wannan watan da muka shiga na December 2025 Allah tabawa Barcelona nasara adukkan wasannin dazata buga visca Barca 💪💥✍

Address

Wudil
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashidu Adamu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share